Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home LABARAI

Tausayin Talakawa Na Daga Cikin Sunnonin Buhari, Cewar Minista Sirika

by Muhammad
January 27, 2021
in LABARAI
1 min read
Tausayi
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga Sagir Abubukar,

Ministan Harkokin Jiragen Sama, Alhaji Hadi Sirika ya bayyana cewa yana daga cikin sunnonin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, mutum ne mai tausayi al’umma kasar nan.

Hadi Sirika ya bayyana haka ne a karamar hukumar Batagarawa a lokacin da ya ke kaddamar da shirin nan, na Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na samawa matasa dubu daya a kowacce karamar hukumar kasar nan, karkashin Ma’aikata samar da aikin yi ta kasa.

Ministan Harkokin Jiragen Sama, ya kara da cewa sakamakon tausayi ga talakkawa ke ciki Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kirkiro shirye-shirye daban-daban duk da yawan al’umma, kuma an ce idan dambu ya yi yawa, bai jin mai. Kullum muka zauna majalisar zartaswa, da ya ke Shugabanta, ana kokarin a fiddo wasu tsare-tsaren da za su inganta rayuwar masu karamin karfi, domin dakushe radadin rashi ko talauci, duk da ba mai iyawa dan Adam sai Allah. Amma muna bakin kokarin mu kamar irin su Trader Money da N-power da kuma conditional cash transfer, wadanda suna tafiya ne kai tsaye ga talakkawa, domin su ji dumin gwamnati a jikin su.

 

SendShareTweetShare
Previous Post

“Na Yi Wa Mata 50 Fyade, Na Yi Wa Gida 100 Fashi”

Next Post

2023: Fastocin Neman Shugaban Kasa Na Gwamna Bello Sun Bazu A Bauchi

RelatedPosts

An Yi Wa Buhari Da Osinbajo Allurar Rigakafin Korona

An Yi Wa Buhari Da Osinbajo Allurar Rigakafin Korona

by Sulaiman Ibrahim
2 hours ago
0

Daga Sulaiman Ibrahim An yi wa Shugaba Muhammadu Buhari da...

Mukabalar

Kotu Ta Dakatar Da Yin Mukabalar Sheikh Abduljabbar Da Malaman Kano.

by Muhammad
7 hours ago
0

Daga Abdullahi Muhammad Sheka, Wata kotu a Jihar Kano ta...

Ma'adanai

Masu Hakar Ma’adinai Ba Su Da Alaka a‘Yan Ta’adda -Shugaba

by Muhammad
8 hours ago
0

Daga Idris Aliyu Daudawa, Shugaban kungiyar masu hakar ma'adinai ta  Nijeriya...

Next Post
Bello

2023: Fastocin Neman Shugaban Kasa Na Gwamna Bello Sun Bazu A Bauchi

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version