Rahotanni daga jihar Edo na cewa, ‘yan majalisar jihar sun tsige kakakin majalisar Justin Okonoboh.
Tun a watanni biyu da su ka gabata majalisar ke yunkurin tsige kakakin majalisar sakamakon tuhumarsa da wasu laifuka.
Cikakken rahotannin na nan tafe.