An Tsige Kakakin Majalisar Jihar Edo

Rahotanni daga jihar Edo na cewa, ‘yan majalisar jihar sun tsige kakakin majalisar Justin Okonoboh.

Tun a watanni biyu da su ka gabata majalisar ke yunkurin tsige kakakin majalisar sakamakon tuhumarsa da wasu laifuka.

Cikakken rahotannin na nan tafe.

 

Exit mobile version