Ammar Muhammad" />

Tsohon Alkalin Alkalai, Mamman Nasir Ya Rasu

Rahotannin da ke shigowa LEADERSHIP A YAU ya tabbatar da cewa; Allah ya yiwa Justice Mamman Nasir rasuwa.

Kafin rasuwarsa shi ne Galadiman Katsina kuma tsohon ministan shari’a na zamanin Sardauna kuma za a yi jana’izarsa a yau Asabar a gidan Galadiman Katsina da ke Malumfashi a jihar Katsina da misalin karfe 4:00.

 

Cikakken Labarin na nan tafe

Exit mobile version