Tsohon Gwamnan Taraba Ya Koma APC

Tsohon Gwamnan Jihar Taraba na rikon kwarya Garba Umar ya canza sheka daga jam’iyyarsa ta PDP zuwa jam’iyyar APC.

A cewar Garba Umar ya yanke shawarar canza jam’iyyar ne ganin cewa jam’iyyar APC ne kadai zata iya samar da cigaba ga al’ummar jihar, kuma ina da kwarin gwiwar cewa za mu iya kwatar jihar daga PDP a zabuka na gaba.

Exit mobile version