Turai Ta Ware Yuro Miliyan 10 Don Samar Da Haske Ga Asibitoci

Tarayyar Turai za ta kashe Yuro miliyan wanda kuma ya wuce Naira fiye da biliyan 4, saboda samar da wasu abubuwa na samar da hasken rana a wasu wurare ga asibitoci a jihar Adamawa, shugaban al’amarin daya shafi hadin kai na Kurt Cornelis shine wanda ya bayyana hakan.

Mista Cornelis ya bayyana cewar shi hadi kan tsakanin gwamnatin jihar Adamawa da kuma DFID, da kuma tarayyar ta Turai, shi aikin da za ayi zai taimaka wajen samuwar hanyar samar da wutar lantarki ga asibitoci, wadanda ba su tare da Hukumar bayar da wutar lantarki ta kasa.

“Shi dai aikin na Solar Nigeria ba wani kakon wani abu bane, saboda an samu yin su a jihohin Legas da kuma Kaduna wadanda kuma ayyukan  DFID ce ta dauki nauyin su..

“Tarayyar Turai ta na daukar kamar nauyin shi aikin, inda kuma ta bayar da taimakon Yuro miliyan 30 saboda taimakawa jihohin Kano, Kaduna da kuma Adamawa da kuma karinj Yuro miliyan 7.5 a jihar Borno

Exit mobile version