Kakakin rundunar sojin kasa Birgediya Janar Usman Kuka-Sheka wanda yana daga cikin tawagar da suka isa Maiduguri ya tabbatarwa manema labarai hakan.
Babban hafsan hafsoshin kasar Janar Abayomi Gabriel Olonisakin ne ya jagoranci sauran hafsoshin sojin da suka hada da babban hafsan rundunar sojin kasa Laftanal Janar Tukur Buratai da hafsan rundunar sojin sama Air Marshal Sadique Abubakar.
Cikakken rahoton na nan tafe.