Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Uwargidan Shugaban Kasar Sin Ta Halarci Taron UNESCO Kan Ilimin Mata Da ‘Yan Mata

by
3 years ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Labarai Masu Nasaba

Manyan Jami’an Diflomasiyya Na Kasashen Sin Da Amurka Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

Kara Cudanya Maimakon Katse Hulda Mafita Ce Ga Tattalin Arzikin Duniya

Peng Liyuan, Uwargidan shugaban kasar Sin Xi Jinping, ta halarci wani taron musamman kan ilimin mata da ‘yan mata da hukumar bunkasa ilimi kimiyya da raya al’adu ta MDD UNESCO ta shirya a hedkwatar hukumar a Talata da safe, ranar 26 ga watan nan na Maris.
Yayin taron da aka yi ranar Larabar da ta gabata, wasu daga cikin wadanda suka samu lambar yabo ta UNESCO, saboda gudumawar da suka bayar ga ci gaban ilimin mata, sun gabatar da takaitattun jawabai game da fahimtarsu da kuma inganta ilimin mata.
Peng Liyuan, wadda wakiliya ce ta musamman ta UNESCO kan karfafa ilimin mata, ta yaba da kokarin da UNESCO da wadanda aka karrama suka yi, tare da bayyana musu nasarorin da kasar Sin ta cimma a wannan fanni.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Ra’ayoyi Na Bai Daya A Tsakanin Sin Da Faransa Kan Tafiyar Da Harkokin Duniya

Next Post

Gwarzon Dan Wasan Tamaula Wu Lei Ya Ja Hankalin Jagoran La Liga

Labarai Masu Nasaba

Manyan Jami’an Diflomasiyya Na Kasashen Sin Da Amurka Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

Manyan Jami’an Diflomasiyya Na Kasashen Sin Da Amurka Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

by
16 hours ago
0

...

Kara Cudanya Maimakon Katse Hulda Mafita Ce Ga Tattalin Arzikin Duniya

Kara Cudanya Maimakon Katse Hulda Mafita Ce Ga Tattalin Arzikin Duniya

by CMG Hausa
17 hours ago
0

...

Jakadan Sin Ya Yi Kira A Bada Fifiko Wajen Bunkasa Ci Gaban Yankin Sahel

Jakadan Sin Ya Yi Kira A Bada Fifiko Wajen Bunkasa Ci Gaban Yankin Sahel

by Abdulrazaq Yahuza Jere
17 hours ago
0

...

Xi Jinping Ya Gabatar Da Jawabi Ga Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS

Xi Jinping Ya Gabatar Da Jawabi Ga Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS

by CMG Hausa
18 hours ago
0

...

Next Post

Gwarzon Dan Wasan Tamaula Wu Lei Ya Ja Hankalin Jagoran La Liga

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: