Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home WASANNI

Me Ya Hada Dani Da Maradona?

by Tayo Adelaja
June 21, 2017
in WASANNI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Gwarzon dan wasan kwallon kafa na Argentina Diego Maradona, ya bayyana Dani Albes dan kasar Brazil, da ke kungiyar Jubentus, a matsayin Sakarai da bai san abinda yake ba.

Maradona ya bayyana haka ne cikin fushi, a lokacin da ya ke maida martani kan hirar da Albes ya yi da wata kafar talabijin, inda Albes din ya ce bai kamata a rika kwatanta bajintar Maradona a fagen kwallon kafa da Lionel Messi ba.

A cewar Albes yin satar amfani da hannu wajen zurawa kasar Ingila kwallo da Maradona ya yi, a wasan kusa da na karshe, na gasar cin kofin duniya, a shekarar 1986, ya isa abin kunya ga tsohon dan wasan, wanda kuma ‘yan baya bai kyautu su kwaikwaye shi ba, don haka, bai kamata ma ya rika gama kansa da Messi ba, domin a cewarsa ko bada kwallo bai iya ba wato passing a Turance.

Shi kuwa Maradona a martaninsa, cewa ya yi Dani Albes, wanda ya bayyana a matsayin sakarai, cikin kowane rarraba kwallo 28 da ya ke yi, yayin da ya ke buga wasa, sau hudu kawai yake samu daidai, wanda takwarorin da suka rike lambarsa a baya kamar su Cafu, da Maicon ba haka suke ba.

 

 

SendShareTweetShare
Previous Post

Har Yanzu Ronaldo Bai Ce Mana Komai Ba — Perez

Next Post

Ahmed Musa Ya Zama Jagaban Matasan Arewa

RelatedPosts

Neymar

Na Amince Da Ci Gaba Da Zaman PSG, Cewar Neymar

by Muhammad
3 hours ago
0

Dan kwallon Brazil, Neymar ya ce yanzu batun makomarsa a...

Klopp

Mun yi Wasa Da Damar Mu -Klopp

by Muhammad
3 hours ago
0

Mai horar da ‘yan wasan kungiyar  kwallon kafa ta Liverpool,...

Turai

KOFIN ZAKARUN TURAI: Chelsea Za Ta Fafata Da Real Madrid

by Muhammad
3 hours ago
0

Kawo yanzu kungiyoyi hudu ne suka rage a gasar cin...

Next Post

Ahmed Musa Ya Zama Jagaban Matasan Arewa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version