Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Wasu Kasashe Na Koyon Fasahohin Sin Na Yakar Cutar COVID-19

by
2 years ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Wasu Kasashe Na Koyon Fasahohin Sin Na Yakar Cutar COVID-19
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Labarai Masu Nasaba

Cinikin Wajen Kasar Sin Ya Samu Ci Gaba Cikin Sauri

Masanin Najeriya: Yadda Amurka Da Kasashen Yamma Ke Furta Kalaman Tsokana Zai Kara Rashin Zaman Lafiyar Duniya

ADVERTISEMENT

A halin yanzu, kasashen Italiya da Koriya ta Kudu da Iran da sauransu sun dauki matakai na killace yankunan dake fama da annobar COVID-19, dakatar da darussa a makatantu da sauran aikace-aikacen taruwar mutane domin hana yaduwar cutar numfashi ta COVID-19. Kuma dukkan matakan da suka dauka an tabbatar da tasirinsu a kasar Sin.

A safiyar ranar 8 ga wata, firaministan kasar Italiya Giuseppe Conte ya sa hannu kan wata doka, da ke sanar da killace babban yankin Lombardia da wasu larduna 14 a sauran yankuna guda hudu na kasar Italiya. Kasar Italiya ita ce kasa ta biyu bayan kasar Sin, wadda ta dauki matakan hana zirga-zirgar mutane a wuraren dake fama da cutar mai tsanani.
Haka zalika kuma, kasashen Koriya ta Kudu da Iran da wannan cuta ta bulla a kasashensu, su ma sun koyi wasu fasahohin kasar Sin.
Kwanan baya, shugaban tawagar masanan da hukumar kiwon lafiyar WHO ta turawa kasar Sin, kana, mashawarcin shugaban hukumar WHO Bruce Aylward ya bayyana cewa, matakan da kasar Sin ta dauka wajen yaki da cutar numfashi ta COVID-19 sun kasance abin koyi ga kasa da kasa. Da an yi amfani da fasahohin kasar Sin, da babu bukatar da sauran kasashe su fara aikin yaki da annobar daga tushe. (Mai Fassarawa: Maryam Yang)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Sarki Sanusi Ya Albarkaci Taron kaddamar Da Litattafan Mariya Durumin Iya

Next Post

An Nada Aminu Ado Bayero Sabon Sarkin Kano

Labarai Masu Nasaba

Cinikin Wajen Kasar Sin Ya Samu Ci Gaba Cikin Sauri

Cinikin Wajen Kasar Sin Ya Samu Ci Gaba Cikin Sauri

by CMG Hausa
2 hours ago
0

...

Masanin Najeriya: Yadda Amurka Da Kasashen Yamma Ke Furta Kalaman Tsokana Zai Kara Rashin Zaman Lafiyar Duniya

Masanin Najeriya: Yadda Amurka Da Kasashen Yamma Ke Furta Kalaman Tsokana Zai Kara Rashin Zaman Lafiyar Duniya

by CMG Hausa
4 hours ago
0

...

Wang Yi: Manufar Amurka Ta Hadin Gwiwar Tekun Indiya Da Pacific Ba Za Ta Yi Nasara Ba

Wang Yi: Manufar Amurka Ta Hadin Gwiwar Tekun Indiya Da Pacific Ba Za Ta Yi Nasara Ba

by CMG Hausa
5 hours ago
0

...

Gwamnatin Sin Za Ta Baiwa Manoman Hatsi Rangwamen Yuan Biliyan 10

Gwamnatin Sin Za Ta Baiwa Manoman Hatsi Rangwamen Yuan Biliyan 10

by CMG Hausa
6 hours ago
0

...

Next Post
An Nada Aminu Ado Bayero Sabon Sarkin Kano

An Nada Aminu Ado Bayero Sabon Sarkin Kano

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: