Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Wata Ba-Yazidiya Da Wani Baki Sun Ci Lambar Yabo Ta Nobel

by
4 years ago
in KASASHEN WAJE
1 min read
Wata Ba-Yazidiya Da Wani Baki Sun Ci Lambar Yabo Ta Nobel
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

An ba da Lambar Yabo ta Nobel ta zaman lafiya ma Nadia Murad, wata ‘yar kabilar Yazidi kuma ‘yar gwagwarmayar rajin kare hakkin dan adam, wacce kuma kafin ta tsere ta kasance sadaka lokacin da ta ke hannun kungiyar ISIS a kasar Iraki; sai kuma Dr. Denis Mukwege, likitan mata wanda ke jinyar matan da aka masu fade a Janhuriyar Dimokaradiyyar Congo.

Kwamitin bayar da lambar yabon, wanda mambobinsa ‘yan kasar Norway ne, ya fada a wata takardar bayani ta jiya Jumma’a cewa lambar yabon ta na tabbatar da “himmar da mutanen su ka bayar, wajen dakile fade a matsayin wani nau’i na hari a lokacin yaki ko kuma tashin hankali.”

Murad, ‘yar shekaru 25 da haihuwa, ita ce ta kafa kungiyar da ake kira Nadia Initiatibe da Turanci, wadda kungiya ce da ta dukufa wajen taimaka ma matan da yaki da sauran masifu su ka rutsa da su.

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Sakatare-Janar din Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya fada jiya Jumma’a cewa yekuwa mai karfi da kungiyar Murad ta rika yi, ta sosa ran mutane a fadin duniya, sannan ta taka rawa gaya wajen sa Majalisar ta binciki irin azabar da ita Nadia da wasu mata da dama su ka fuskanta.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Dan Ra’ayin Rikau, Kabanaugh Ya Zama Alkali a Kotun Kolin AMurka

Next Post

Melaniya Trump Ta Isa Masar

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
3 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
4 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post
Melaniya Trump Ta Isa Masar

Melaniya Trump Ta Isa Masar

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: