Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

WHO Ta Yi Kira Da A Dauki Mataki Kan Yawaitar Matsalar Kurumta

by
4 years ago
in KIWON LAFIYA
3 min read
WHO Ta Yi Kira Da A Dauki Mataki Kan Yawaitar Matsalar Kurumta
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga Idris Aliyu Daudawa

Hukumar lafiya ta duniya ta bayyaba cewar nzn da zuwa shekara ta 2050 za a samu yawan wadanda za su samu matsalar rashin ji, abin da ya kai mutane milyan 900, wannan ya fito ne daga wani sabuwar kididdigar da aka fitar ranar 3 ga watan Maris ranar da aka yi bikin ranar ji ta duniya.

Akwai mutane milyan 466 a fadin duniya wadanda suke da matsalar rashin jin magana sosai, dagha ciki milyan 34 yara ne, wannan ya karu ne daga milyan 360 shekaru biyar da suka wuce.

Labarai Masu Nasaba

Mata 35,000 Za Su Ci Gajiyar Gwajin Cutar Daji Kyauta A Kebbi

Abin Da Ya Sa Wasu Cututtuka Suka Fi Zama Matsala A Lokacin Zafi Da Sanyi (2)

Hukumar ta ce, babban dalilin  da ya sa ake samun karuwar haka shi ne saboda ana samun yawan mutane wadanda suka tsufa, sune kuma suka fi yawa, da kuma yawan dauwama akan abin da ba shi ne fa, wato yadda wasu suke ganiin ba dole ba ne wurinsu, kamar kulawa da kunne, sai kuma allurer rigakafin cututtuka kamarsu ‘yan rani, mumps da kuma rubella, amfani da magunguna wadanda za su iya kasancewa matsala ga saurarar magana. Kamar ire-iren wadanda suke magungunan da ba wai suna warkar da cututtukan da suka shafi tarin fuka, da kuma zazzabin cizon sauro, sai kuma yawan kasancewa wuraren da ake ake sa wasu wakoki ko kuma maganganu da karfi, abin har ma ya wuce misali. Abin da ya hada da wuraren da ake shakatawa, sai wuraren aiki.

Abubuwan da suka kasance  ada da kuma hasashen da aka yi na iyyuwar karuwar mutane da ba za su ji magana ba, kamar yadda Darakta na Hukumar lafiya ta duniya, bugu da kari kuma sashen hada yaduwar cututtukan da suke yaduwa da sauri, nakasa, da kuma tashe tashen hankula, da kuma rauni kamar dai yadda Dokta Etienne Krug ya ce.

‘’Sai dai idan an dauki wani kwakkwaran mataki ko kuma daya daga cikin mutane goma zai hadu da matsalar rashin ji zuwa nan da shekara ta 2050, wannan al’amarin zai ita shafar rayuwar al’umma, zai kuma kara dorawa gwamnati dawainiya ta kudade, gwamnatoci ya dace su yi duk yadda ya kamata, dangane da mutane masu fama da matsalar jin magana.’’

Da yake furta albarkacin bakinsa Darektan lafiya na bangaren jin magana a cibiyar Ikoyi, wanda kuma bugu da kari mamba ne ala’amarin da ya shafi ji na Hukumar lafiya ta duniya WHO, wanda shi kuma har ila yau wanin kwararre ne akan harkar jin magana Dokta Bolajoko cewa ya yi, ‘’ Wannan wata dam ace wadda za a ilmantar da al’umma akan muhimmancin jin magana abin da ke cikin tsarin kula da lafiya na   Nijeriya’’.

Kamar yadda ta kara jaddadawa wannan  da akwai bukatar ita Hukumar kula dalafiyar kunne ta kasa, a karkashin ma’aikatar lafiyta ta kasa, da su  zage damtse domin yin ayyukan da suka kamata.

Kamar yadda ita Hukumar lafiya ta duniya ta bayyana, ‘’ Matsalar nakasar rashin jin magana yana shafar mutane ta hanyoyi da yawa, tana kawo ma mutum cikas wajen yin hulda da mutane, ya koya, da, zamantakewa, da kuma jin dadin rayuwa, bada gudunmawa ga yadda za yi yaki da fatara, da kuma yadda za.  A mutane wadnda suka tsufa rashin yadda basu jin mgana sosai ,an alakanta wannan da rashin wani sinadari,  ga kuma yioyuwar iya kamuwa da depression da kuma demantia. Rashin jin maganar da ba ayi maganin shi ba, yana sa kasashe su yi asarar dalar Amurka bilyan 750 ko wacce shekara.”

Hukumar ta kara da cewar duk wasu al’amuran da suka shafi rashin jin magana, ana iya maganin hakan  na yara wajen kashi 60 cikin 100.

 

‘’Wannan ya hada da allurar rigakafi wadda za ayi mayara domin  kare su daga kamua daga wasu cututtuka yin gwaji, da kuma gano wadanda cutar ta kamar wato yara masu fama da  cutar kunne wadda take masifaffiya, sai kuma a guje ma amfani da maganin da aka ce yana da wani nakasu, a kuma rika guje duk wuraren da  ake amfani da karar mai yawa, wuraren shakatawa, da kuma ilmantar da  al’umma akan hadari, ilmantar da al’umma da su rika bin sassa da kuma sauran wurin da mutane ke samu, a kuma wayar da kan al’umma da su bar zama a ire iren wuraren da ake amfani da abubuwan.

 

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Jam’iyyar KOWA Mafita Ce Ga Kasar Nan –Bobboi

Next Post

Likita Mai Aiki A Asibitin Gwamnatin Ya Yi Wa ’Yar Shekara 16 Ciki Inda Ta Mutu Lokacin Haihuwa

Labarai Masu Nasaba

Mata 35,000 Za Su Ci Gajiyar Gwajin Cutar Daji Kyauta A Kebbi

Mata 35,000 Za Su Ci Gajiyar Gwajin Cutar Daji Kyauta A Kebbi

by Umar Faruk
2 weeks ago
0

...

Zafi

Abin Da Ya Sa Wasu Cututtuka Suka Fi Zama Matsala A Lokacin Zafi Da Sanyi (2)

by
1 month ago
0

...

Hawan Jini

Bayani Kan Cutar Hawan Jini (8)

by Idris Aliyu Daudawa
2 months ago
0

...

Hawan Jini

Bayani Kan Cutar Hawan Jini (6)

by
2 months ago
0

...

Next Post
Mutane Dubu Hamsin Za Su Samu Agajin Jinya Kyauta A Kirfi

Likita Mai Aiki A Asibitin Gwamnatin Ya Yi Wa ’Yar Shekara 16 Ciki Inda Ta Mutu Lokacin Haihuwa

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: