CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Xi Jinping: Ya Kamata A Kara Dora Muhimmanci Kan Batutuwan Aikin gona, Kauyuka Da Manoma

by CRI Hausa
December 29, 2020
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Xi Jinping: Ya Kamata A Kara Dora Muhimmanci Kan Batutuwan Aikin gona, Kauyuka Da Manoma
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

An gudanar da taron ayyukan kauyuka na kwamitin tsakiyar kasar Sin a jiya Litinin a nan birnin Beijing. A jawabin da ya gabatar yayin da ya halarci taron, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jaddada cewa, karfafawa tare da fadada nasarorin da aka cimma na kawar da talauci, da inganta aikin farfado da yankunan karkara a dukkan fannoni, da kuma hanzarta zamanantar da aikin gona da yankunan karkara, sune manyan batutuwa da jam’iyyar kwaminis da al’ummar kasar za su dora muhimmanci sosai a kai. Shugaban ya ce, ya dace duk ‘yan jam’iyyar su fahimci muhimmanci da gaggauta gudanar da ayyukan da suka shafi aikin gona, kauyuka da manoma a matakin da kasar take ciki, kana da nacewa wajen warware matsalolin da suke tattare da aikin gona da kauyuka da kuma manoma a matsayin gaba da kome a cikin ayyukan jam’iyyar kwaminis. Ya kamata a yi amfani da karfin jam’iyya da al’ummar kasar, don kara raya yankunan karkara, inganta aikin gona mai inganci, da tabbatar da zaman rayuwa da aiki a yankunan karkara, da kuma wadatar da manoma. (Mai fassara: Bilkisu)

SendShareTweetShare
Previous Post

Ba A Fafe Gora Ranar Tafiya…

Next Post

An Samu Rabuwar Kai A Arsenal Kan Dawo Da Ozil Buga Wasa

RelatedPosts

Shugaba Xi Ya Duba Shirye-shiryen Da Ake Yi Na Karbar Bakuncin Gasar Olympic Ta Birnin Beijing A 2022

Shugaba Xi Ya Duba Shirye-shiryen Da Ake Yi Na Karbar Bakuncin Gasar Olympic Ta Birnin Beijing A 2022

by CRI Hausa
8 hours ago
0

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya duba shirye shiryen da...

Adadin Wayoyin Hannu Masu Fasahar 5G Da Sin Ta Fitar Ya Kai Miliyan 163 A Shekarar 2020

Adadin Wayoyin Hannu Masu Fasahar 5G Da Sin Ta Fitar Ya Kai Miliyan 163 A Shekarar 2020

by CRI Hausa
9 hours ago
0

Sabbin alkaluman cibiyar nazarin fasahar sadarwa ta kasar Sin CAICT...

GDPn Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 2.3 A Shekarar 2020

GDPn Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 2.3 A Shekarar 2020

by CRI Hausa
9 hours ago
0

Wasu alkaluma da hukumar kididdigar kasar Sin (NBS) ta fitar...

Next Post
Arsenal

An Samu Rabuwar Kai A Arsenal Kan Dawo Da Ozil Buga Wasa

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version