Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Xi Ya Ce Za Iya Warware Batun Taiwan Bayan Da Ci Gaban Kasa Ya Tabbata

by
8 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Xi Ya Ce Za Iya Warware Batun Taiwan Bayan Da Ci Gaban Kasa Ya Tabbata
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa,

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana a yau Asabar cewa, batun tambayoyin dake tasowa na tada jijiyar wuya game da batun yankin Taiwan na kasar Sin, batu ne za a iya warware shi bayan da ci gaban kasar ya tabbata.

Da yake jawabi a taron bikin cika shekaru 110 bayan juyin juya halin kasa na shekarar 1911, babban sakataren kwamitin tsakiyar jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban kwamitin koli na sojojin kasar, Xi Jinping, ya bayyana cewa, wannan batu ya ta’allaka ne da irin jajircewar da aka nuna a bisa tarihin kasar Sin, amma abu mafi muhimmanci shi ne, wannan batu ne dake shafar dukkan al’ummun Sinawa.

Labarai Masu Nasaba

Cinikin Wajen Kasar Sin Ya Samu Ci Gaba Cikin Sauri

Masanin Najeriya: Yadda Amurka Da Kasashen Yamma Ke Furta Kalaman Tsokana Zai Kara Rashin Zaman Lafiyar Duniya

Shugaba Xi ya ce, sake tabbatar da hadin kan kasa ta hanyar lumana shi ne babban burin dukkan al’ummar Sinawa, wanda ya kunshi har da al’ummar yankin Taiwan.(Ahmad)

ADVERTISEMENT

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Xi: Sinawa Na Burin Ganin Al’ummun Duniya Na Rayuwar Farin Ciki Da Lumana

Next Post

Liu He Ya Zanta Da Wakiliyar Cinikayya Ta Amurka Katherine Tai Ta Kafar Bidiyo

Labarai Masu Nasaba

Cinikin Wajen Kasar Sin Ya Samu Ci Gaba Cikin Sauri

Cinikin Wajen Kasar Sin Ya Samu Ci Gaba Cikin Sauri

by CMG Hausa
1 hour ago
0

...

Masanin Najeriya: Yadda Amurka Da Kasashen Yamma Ke Furta Kalaman Tsokana Zai Kara Rashin Zaman Lafiyar Duniya

Masanin Najeriya: Yadda Amurka Da Kasashen Yamma Ke Furta Kalaman Tsokana Zai Kara Rashin Zaman Lafiyar Duniya

by CMG Hausa
4 hours ago
0

...

Wang Yi: Manufar Amurka Ta Hadin Gwiwar Tekun Indiya Da Pacific Ba Za Ta Yi Nasara Ba

Wang Yi: Manufar Amurka Ta Hadin Gwiwar Tekun Indiya Da Pacific Ba Za Ta Yi Nasara Ba

by CMG Hausa
4 hours ago
0

...

Gwamnatin Sin Za Ta Baiwa Manoman Hatsi Rangwamen Yuan Biliyan 10

Gwamnatin Sin Za Ta Baiwa Manoman Hatsi Rangwamen Yuan Biliyan 10

by CMG Hausa
5 hours ago
0

...

Next Post
Liu He Ya Zanta Da Wakiliyar Cinikayya Ta Amurka Katherine Tai Ta Kafar Bidiyo

Liu He Ya Zanta Da Wakiliyar Cinikayya Ta Amurka Katherine Tai Ta Kafar Bidiyo

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: