CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Xi Ya Gana Da Wakilan Tawagar Da Suka Harba Chang’e-5

by CRI Hausa
February 22, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Xi Ya Gana Da Wakilan Tawagar Da Suka Harba Chang’e-5
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

A yau ne, a babban dakin taron jama’a dake birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da wakilan masana harkokin sama jannati da injiniyoyi da suka gudanar da bincike da aikin harba na’urar binciken duniyar wata ta Chang’e-5.

Xi ya jaddada cewa, ya kamata mu ci gaba da aikin da muka sanya a gaba, game da binciken sararin samaniya, da kara cimma sabbin sakamako a fannin kimiya da fasaha, da bude wani sabon babi sannu a hankali a fannin bincike, da ci gaba da bunkasa kirkire-kirkire a bangaren binciken sararin samaniya na kasar Sin, kana a kara ba da sabbi da gagarumar gudummawa ga yadda bil-Adama zai yi amfani da sararin samaniya cikin lumana.
Haka kuma, Xi ya ziyarci samfuran da na’urar Chang’e-5 ta dauko daga duniyar wata da aka baje, da ma nasarorin da kasar Sin ta cimma a fannin binciken duniyar wata.(Mai fassarawa: Ibrahim daga CRI Hausa)

samndaads
SendShareTweetShare
Previous Post

Wang Yi: Tattaunawar Shugabannin Kasashen Sin Da Amurka Ta Wayar Tarho Ta Nuna Makomarsu

Next Post

Waye Zai Iya Dakatar Da Manchester City?

RelatedPosts

Me Ya Sa Munanan Masifu Sake Faruwa A Amurka?

Me Ya Sa Munanan Masifu Sake Faruwa A Amurka?

by CRI Hausa
16 hours ago
0

Daga CRI Hausa Ya zuwa jiya 22 ga wata, gaba...

Sin Ta Yi Kira Ga Kasa Da Kasa Da Su Rungumi Manufofin Kare Hakkin Bil Adama Masu Sanya Al’umma Sama Da Komai

Sin Ta Yi Kira Ga Kasa Da Kasa Da Su Rungumi Manufofin Kare Hakkin Bil Adama Masu Sanya Al’umma Sama Da Komai

by CRI Hausa
16 hours ago
0

Daga CRI Hausa Dan majalissar gudanarwar kasar Sin, kana ministan...

Baki ‘Yan Kasashen Waje Sun Yabawa Kasar Sin Saboda Babbar Nasarar Da Ta Samu Wajen Kawar Da Talauci

Baki ‘Yan Kasashen Waje Sun Yabawa Kasar Sin Saboda Babbar Nasarar Da Ta Samu Wajen Kawar Da Talauci

by CRI Hausa
16 hours ago
0

Daga CRI Hausa Tun da kasar Sin ta fara aiwatar...

Next Post

Waye Zai Iya Dakatar Da Manchester City?

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version