Yadda Aka Tarwatsa Sansanin ‘Yan Bindiga A Kaduna

Daga Sulaiman Ibrahim,

Muggan makamai da muggan kwayoyi da magunguna aka kwato a wani sansanin ‘yan bindiga dake karamar hukumar Chikun da Igabi a Jihar Kaduna yayin da jami’an tsaro suka kai wani shiryayyen suma me a sansanin.

Photo: KDSG

Exit mobile version