Yadda Ake Haɗa Boga
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Ake Haɗa Boga

byBilkisu Tijjani
9 months ago
Boga

Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haduwa da ku a cikin wannan shirin namu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata.

A yau shafin na mu zai koya muku yadda ake hada Boga.

  • Amarya Ta Zuba Guba A Abinci Biki A Jigawa 
  • Yarinyar Da Ake Zargi Da Zuba Wa Mijinta Da Abokansa Guba A Abinci, Ta Amsa Laifinta A Kotu

Abubuwan da za ku tanada:

Biredin Boga, Salad, Tumatur, Ciz na Boga, Albasa, Kokumba, Nama na Boga, Mustad:

Yadda za ku hada:

Da farko idan kuka samu biredin boga sai ku yanka tsakiyarsa ku ajiye shi a gefe, sannan ku gyara tumatur dinku ku yanka shi a kwance wato (Circle) a turance, shima ku ajiye shi a gefe, sannan Kokumba itama ku wanke ta da dan gishiri ko ruwan khal ku yanka ta a kwance, sai albasa itan kuma ku yanka ta a kwance, sannan boga ciz din shima ku yanka shi kashi hudu wato ‘Skuare’  a Turance, sannan salad din ku wanke shi shima a sa mishi gishiri da dan ruwan khal.

Daga nan sai ku dan cire masa wannan dan farin na idan za’a yanka shi amma kar ku yanka, haka za ku barshi ku ajiye a gefe, sannan ku soya naman na boga sannan ku dakko Mustad din sai ku shafa a jikin biredin, sannan salad din ku shimfida a kansa sannan tumatur shima ku jera a kai, sai Kokumba ita ku jera sai albasa itama ku jera sannan ku shifida ciz din shima a sama, sannan ku dakko dayan yankan biredin ku shafa masa mustad din sai ku rufa a kai ku dan sa shi a oven ya dan gasu haka ko kuma a fry pan abun suya. Za ku iya yinsa a karin kumullo ana ci da shayi.

A ci dadi lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Ake Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)
Girke-Girke

Yadda Ake Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)

October 4, 2025
Yadda Ake Hada Sushi
Girke-Girke

Yadda Ake Hada Sushi

September 27, 2025
Collins Whitworth Zai Kafa Tarihin Shiga Kundin ‘Guinness World Record’ Tare Da Goyon Bayan Indomie
Girke-Girke

Collins Whitworth Zai Kafa Tarihin Shiga Kundin ‘Guinness World Record’ Tare Da Goyon Bayan Indomie

September 25, 2025
Next Post
An Nemi Sojoji Su Kara Jajircewa Wajen Gudanar Da Ayukansu

An Nemi Sojoji Su Kara Jajircewa Wajen Gudanar Da Ayukansu

LABARAI MASU NASABA

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

October 8, 2025
Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025
ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version