Yadda Ake Hada Kaltufa
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Ake Hada Kaltufa

byMaryam Ibrahim
3 years ago
Kaltufa

Kaltufa yana da amfani sosai, kadan daga cikin amfaninsa shi ne:

  1. Ana amfani da shi wajen wanke gashi yana sa kyalli.
  2. Yana kara wa jijiyoyin kai kwari. Abubuwan bukata yayin hada Kaltufa su ne:
  3. Tufa kanana guda 3. Na biyu, cokalin shan shayi na sikari. Na hudu tataccen ruwa da mazubi.

Yadda Ake Hadawa A yayyanka tufa kanana a bari ya zama kamar ruwan kasa.

  1. Sai a saka su cikin to roba mai fadi.
  2. Hada sikari da kofi daya na ruwa sai ka sa a saman tufa din.
  3. Idan kana da bukatar ruwa, sai ka rufe saman.
  4. Sai a rufe da tawul na takarda (ka daure da rubber band)
  5. Jar din ya zauna na sati 2 zuwa 3 a cikin guri mai dumi da kuma duhu
  6. Ka ta ce shi ka raba ruwan daga kwarorin tufa din.
  7. Ka kara saka ruwan cikin jar sai ka rufe shi. Ka sa jar din a guri mai duhu da dumi sai ka barshi zuwa sati 4.
  8. Sai ka fara dandana tufa dinka idan ya yi daidai yadda kake sai ka sa cikin mazubi na gilashi ko ka sayar ko amfani da shi wajen maganin Hawan Jini.

Abubuwan hadawa don hawan jini su ne.

  1. Ganyen kamshi ko daddoya da yawa, Tafarnuwa daya daga babba, Citta, karami, cokalin cin abinci 5 na kirfa, kurkur, lita daya na Zuma, Kaltufa, lita 10 ta ruwa.

Markada daddoya da Tafarnuwa, kirfà, kurkur. Ka zuba kwano wato roba, kara ruwa sai ka tace ka cire ruwan juice din, ka markaza Tafarnuwa,

Ciita da kirfa, sai ka zuba cikin wata robo ka kara ruwa sai ka tace, ka kara ruwa ko stebia, Kaltufa da kuma kwalbar don amfani da shi.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Dalilin Da Ya Sa Kashi 50 Na Ƙanana Da Matsakaitan Sana’oi Ke Durƙushewa A Nijeriya– FRC
Sana'a Sa'a

Dalilin Da Ya Sa Kashi 50 Na Ƙanana Da Matsakaitan Sana’oi Ke Durƙushewa A Nijeriya– FRC

August 3, 2025
Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera
Sana'a Sa'a

Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera

February 1, 2025
Masu Harkar PoS Sun Bayyana Dalilin Karin Kudin Cire Kudi
Labarai

Masu Harkar PoS Sun Bayyana Dalilin Karin Kudin Cire Kudi

November 22, 2024
Next Post
NLC Ta Bukaci Buhari Ya Kara Albashin Ma’aikata Da Kashi 50

NLC Ta Bukaci Buhari Ya Kara Albashin Ma'aikata Da Kashi 50

LABARAI MASU NASABA

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
A Kama Wani Likitan Bogi A Neja

‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 153, Sun Ƙwato Miyagun Ƙwayoyi A Jihar Jigawa

October 8, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

‘Yansanda Da Mutanen Gari Sun Daƙile Harin Boko Haram A Borno

October 8, 2025
…ACF Ta Nesanta Kanta Da Goyon Bayan Akpabio

‘Yan Nijeriya Sama Da Miliyan 33 Ne Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa – Akpabio

October 8, 2025
Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

October 7, 2025
Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

October 7, 2025
Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

October 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version