Yadda Kafafen Sadarwa Na Zamani Suka Yi Tasiri A Rayuwar ‘Yan Nijeriya

Kiev, Ukraine - October 17, 2012 - A logotype collection of well-known social media brand's printed on paper. Include Facebook, YouTube, Twitter, Google Plus, Instagram, Vimeo, Flickr, Myspace, Tumblr, Livejournal, Foursquare and more other logos.

Yawancin wadanda aka Haifa shekaru ashirin da suka wuce, zai yi wuya su yarda da cewar akwai wani lokaci a nan Nijeriya, tana da layuyyukan waya 400.000, akwai bukata ta milyoyin mutane, wadanda ba a ce masu komai ba. Haka nan ma abin zai iya daure masu kai idan suka ji cewar, akwai wani Minista daya taba cewar ai al’amarin way aba ta talakawa  bace.

Yanzu duk wadannan abubuwan duk sun canza saboda gwamnati, tana da damar tayi duk abubuwan da taga sun kamata, su ma wadanda ke sa hkannun jarinsu, ba karamin tarar aradu da kla suka yi ba, saboda sun ki shawarar masana suka zuba jarinsu.

Haka nan ma mutum yana iya cewar lalle al’amarin sa hannun jari, ga ko wanne banagre ta karamin tarar aradu daka bane, ba kuma wani abinda za a iya cewa da zarar shi al’amarin sa kai a wani al’amarin, ba kuma tare da sanin ko abin za  a iya kwashewa da mara ba.

Na dade irin wadannan masu daukar gabaren sun dade suna bani shaw’awa, saboda yadda naga sun dauki kudade, wuri na gugar wuri, har dalar Amurka milyan 285, abune kawai  abasu lasisi, bayan kuma ga wadansu manyan ‘yan kasuwa da kuma masu iya sa hannun jari, sai kuma masana, wadanda suka Nijeriya wani wuri ne mai hadari, da har za a zuba hannun jari, ko kuma wani gina masana’antu. Wannan shi yasa na samu shekaru biyar na shekarun aiki na da daya daga cikin kamfanonin da suke samar da damar mallakan layukan waya.

Kamfanonin sadarwa ko babu komai suna daga cikin wadanda suke fama da matsaloli, daga cikin kamfanoni da kuma masana’antu na Nijeriya, matsalolinsu sun hada da yawan haraje haraje, da dai kuma sauran wasu abubuwa masu yawa.

Shi bangaren ya ci gaba da kasancewa, har zuwa shekaru goma sh takwas, ko wacce shekara suna samun gaggarumin ci gaba, akan al’amuransu, suna samun ci gaba, wannan kuma abin ya kasance ne saboda wasu  abubuwan da aka shigo dasu, wadanda kuma sun taimaka.

Idan kuma muka tuna da baya idan mutum zai buga waya zuwa wani wuri ba karamin aiki bane,  saboda kwa sai mutum mya je wani wuri ne, kafin ya samu damar yin waya, domin samun yanayi mai kyau na yin wayar.

Amma yanzu abin ya sha bamban,saboda mutum yana iya zaman shi a gidan shi ya yi bidiyo call, wato kira ne wanda zai ga wanda yake yi ma wayar, shi kuma yana ganin shi. Bangaren sadarwa yanzu yana da abubuwan da suka kawo ma bangaren ci gaba da kuma , har yanzu ba tsaywa aka yi ba. Duk da hakan ana yawan haduwa da wasu matsaloli, wanda kuma ya sa shi bangaren sadarwar cikin wani al’amarin da ya kasance gaba kura baya sayaki. Amma kuma wannan sai mutum ya duba wasu bangarorin na rayuwa.

Har yanzu bangaren sadarwa yana cikin yarintar shi, saboda kuma a shekarar 2001 kamfanin MTN ya zo Nijeriya inda ya sa hannun jarin dalar Amurka 500, daga kasar Afirka ta Kudu, wannan ne kuma ya ba wasu sha’awar sa hannu jari a bangaren sadarwa suma ska sa kai.

Kididdiga ta nuna cewar zuwa yanzu da akwai layuka milyan 150, wannan kuma yana wakiltar dele density na kashi 111, inda shi banagaren yake samar da kashi 9.8, (na jimlar kudaden da suke shigo ma Nijeriya a shekara)  na Gross Domestic Product (GDP).

Akwai wasu masu sharhi akan masana’antu wadanda suka ce banagren yana da kumarin n samar da, har kashi 15 zuwa 20 na GDP nan da shekarar ta 2020 zuwa 2021. Wannan kuma ya danganta ne akan wasu matakan da muka dauka, ko kuma sa hannunn jarin da muka yi  a halin da aka ciki yanzu.

Yana kuma matukar amafani da a lura da cewar shi banagaren sadarwa, ya samu ci gaba, wannan kuma ya kasance haka ne saboda, kokarin da masu ruwa da tsaki suka yi,        kamar Hukumar daka kula dasu, sai kuma kungiyar masu samar da wutar lantarki na Nijeriya, da kuma nma;aikatar sadarwa. Sai kuma cibiya da kuma hukumar habaka ci gaban fasaha, da kuma kungiyar masu kamfanonin sadarwa na Nijeriya, da dai sauran makamantansu wadnad suke da fada aji, a bangaren sacdarwa.

Duk daga cikin wadannan hukumomin da kuma wadanda suke da ruwa da kuma tsaki ,  a bangaren sadarwa, sun bada tasu gudunmawa,  a halin da ake ciki na banagen sadarwa da suke Nijeriya, wanda hakan ne ma ya ja hankalin wasu daga kasashen waje, a shekarun da suka wuce.

Akwai kuma yawancin wasu tuntubar da aka yi tsakanin masu ruwa da tsaki a bangaren sadarwa, da zumma ciyar da bangaren sadarwa gaba, dukkan wadannan abokantaka ta zumunci, sun taimaka wajen kaiwa inda bangaren sadarwa na Nijeriya yake yanzu.

Akwai ma  wani babban al’amari wanda yake damuwar bangaren sadarwa na Nijeriya, ba wani abu bane in banda Naira milyan 2 zuwa Naira milyan 5 na ko wacce kilomita, wannan kuma ya danganta ne, akan jiha da kuma yadda yanayin wurin yake. Akwai wani rahoto wanda na gani, da ke nuna cewar kungiyar gwamnoni ta Nijeriya, sun amince saboda su rage yawan kudaden da ake biya saboda ROW, wannan kuma zai ba kamfanonin samar da sadarwa ta waya, su shimfida cables masu yawa. Wannan labari ne mai faranta rai, amma kuma wani abi shi ne, ina ganin an makaro ne. Da irin wannan matsalar da aka samar shekaraun da suka wuce, sai abin ma yasa wani tunanin, ko  su masu zuba hannun jarin nan da gaske suke, amma dai muna jira mu gani.

Ina ma son na tunatar da wadanda suka mallaki kamfanonin sadarwa na kasa, akan yadda idan mutum wani lokaci idan yana yawa, shi da wanda yake yi mawa, basu jin suna, ina ma mamakin yadda zai biya Operator, wanda bai hada da wanda nake son yin magana da shi ba, kamar yadda ya dace, sannan kuma ya ce, sai na biya akan kiran dana yi amma sai aka bar shi. Maganar gaskiya   wanna  ba maganar gaskiya cikin wannan al’amarin.

Maganar gaskiya shi bangaren sadarwa yana fuskantar matsaloli masu yawa,amm kuma wannan ba zasu yi amfani da hakan ba, su rika aiwatar da ayyukan da basu gamsar da masu amfani da layukan waya ba. Akwai wani Operator wanda nake amfani da datar shi, bayan na saya,akan N1 ko wanne mb, amma kuma da zarar data ta , ta kare ko kuma lokacin ya kare, amma ita hukumar NCC ta bada umarnin cewar, sai masu amfani abokan ciniki ne zasu koma kamar datar tasu bata kare ba.

Na yi kira da ma’aikatar sadarwa ta kawo karshen wannan abin ban takaicin, akan al’amarin daya shafi yin kira, akwai lokuta da dama, kiran waya na kasashen waje, suna kasancewa kamar na gida ne, na kuma san wani Operator wanda baya da gaskiya, saboda ni iya abinda na sani.

Zan yi amfani da wannan damar wajen godewa kokarin da yawanci wadanda suke daruwa da kuma tsaki, wadanda dasu aka fara yin wannan tafiyar shekaru fiye da goma sha bakwai wadanda suka wuce, bangaren dai bai kai can ba, sai dai kuma yana kan hanyar.

Akwai kuma bukatar da ba tare da wani bata lokaci ba,  a fara fuskanatar matsalolin da suke kawo cikas a banagern sadarwa, domin ya rika tafiyarda harkokin shi, kamar yadda ya kamata. Muna iya bullowa da tsare tsare, wadanda zasu taimakawa masu sa hannun jari, kamar yadda ake biyan tagwayen haraji, da dai sauran abubuwan da aka san sun akawo matsalar haka.

Daga karshe dai dukkan wadannan abubuwan da aka bayyana zasu taimaka, wajen kawo ci gaban bangaren tattalin arziki.

Harkar internet ita ma har yanzu abin yana da tsada musamman ma ta banagern ‘yan kasuwa, don haka akwai bukatar gwamnati wajen tabbatar da cewar Nijeriya ita ma ta fara dagawa sosai kamar yadda ya dace.

 

Exit mobile version