Yadda Na Zama Shahararriyar Manomiyar Albasa A Nijeriya -Hon. Sa’adatu Aliyu

Albasa

Daga Mustapha Ibrahim,

Wata kallabi a tsakanin rawwunna, Hon. Sa’adatu Aliyu Hausawa Tarauni a Jihar Kano wadda kuma ita ce Shugabar Manoman Albasa bangaren mata na Jihar Kano ta bayyana dabaru da hanyoyin da take amfani d su wajen samun nasarar da ya bunkasa harkar noman albasa da ta sanya a gaba. A halin yanzu tana nona fiye da buhu 80 na albasa a duk shekara, wanda hakan ya sanya ta a cikin shaharrun manoman albasa mata a Nijeriya.

Nijeriya kasar da Allah ya albarkace ta da kasa noma kuma yanzu haka Nijeriya na noma albasa kuminin Tan milliyon 140 a duk shekara wannan Jawabin ya fito ne daga bakin Shugaba kungiyar nomaman albasa ta Nijeriya Aliyu mai tasamu Isah lokacin toron musu noma ta da sarafata da cinikinta na kasa wanda ya wakana a Kano a ranar Litinin da ta gabata.

Har illa yau ya ce, ce Nijeriya ce ta shida a yawan noman albasa a duniya kuma ita ce ta biyu a Afrika kuma Nijeriya ce kasar da albasa ta tafi kyau sai kasar India, daya biyu a kyawan albasa kuma Nijeriya ta rike gambo na 11 a nomata a noma rani kamar yadda ake so saho gaba waja kyawon Albasa da nomata a duniya a cewar mai Tasamu Isah.

Shi kuwa Farfesa Muthazy Musuhal, malami a Jamiar Gwammatin Tarayya da ke Jihar Kebbi ya ce, kalubalan nomata wani abu da dan adam ba da ta cewa a kan nomata domin abu ne da ya shafi ikon Allah kai tsaye wato yanayin zafi da sanyi rano ko kulumi duk sunan hanom Allah dawa yanayi da albasa ke bukata shi ne baban kalubalan ako yaushe a amma da Nijeriya naga cikin kasa shan Duniya da ake bukata albasata a cewar Farfesa Muthazy.

Ita kuwa kallabi a tsakanin rawuna Hon. Sa’adatu Aliyu, Shugabar noman albasa ta Jihar Kano bangaren mata ta ce tana noma albasa sama da bahu 80 duk shekara kuma albasa na da sirri mai yawa wajen bunkasa samar da abinci da bunkasa lafiya al’ummarmu domin ana sarrafata wajen yin bisketa, alewa, gari, ruwa, da sauransu wanda haka na kawo karin arziki da lafiya kamar dai yadda da shugabar mata masu noman albasa ta kasa rashen Jihar Kano Hajiya Sa’adatu Aliyu Hausawa Tarauni ta bayana a Kano.

Tun farko sai da Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana a goyan baya da taimakonsa ga wannan kungiya, inda ya ce masana sun gaya masa amfanin bisket na Albasa kuma ya na amfani da shi kamar yadda yakamata.

 

Exit mobile version