Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Yadda Sinawa Suke Jin Dadin Zama A Gida A Lokacin Da Suke Yakar Cutar COVID-19

by
2 years ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Yadda Sinawa Suke Jin Dadin Zama A Gida A Lokacin Da Suke Yakar Cutar COVID-19
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Sinawa su kan ziyarci ’yan uwa da abokansu, shirya bukukuwa iri daban daban, da kuma zuwa yawo a lokacin bikin bazara. Amma, saboda yaduwar cutar numfashi ta COVID-19 a lokacin bikin bazara na bana, dukkanin mutanen Sin ba su tafi waje ba, inda suke zaune a gidajensu domin hana yaduwar cutar tsakanin mutane. Ga kuma yadda wasu mutanen Sin suke jin dadin zamansu a gidaje.

Malama Zhang na birnin Xiangyang na lardin Hubei ta yi zane-zane sama da guda 10, da ’ya’yan tsiron “Sunflower” 807, bayan ta sa zane-zanen a shafinta na yanar gizo, ta samu “likes” sama da dubu 40.

Labarai Masu Nasaba

Manyan Jami’an Diflomasiyya Na Kasashen Sin Da Amurka Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

Kara Cudanya Maimakon Katse Hulda Mafita Ce Ga Tattalin Arzikin Duniya

Wani iyalin dake zaune a birnin Dalian na lardin Liaoning malamai na motsa jiki ne, sun sa bidiyo na yadda suke wasan Ping-Pong a gida a shafinsu na intanet, yawan mutanen da suka kalli bidiyon ya kai sau sama da dubu 6.

Sinawa suna zama a gidajensu, ba sa fita waje, domin ba da gudummawarsu wajen hana yaduwar cutar numfashi ta COVID-19 a tsakanin mutane.

Duk da suna cikin mawuyacin hali, amma ba su daina neman jin dadin zamansu ba, sabo da akwai ma’aikatan likitanci dake gudanar da aikin ceto. Akwai ma’aikata na unguwanni, da ’yan sanda da dai sauransu, dake ba da gudummawarsu wajen kiyaye zaman karko na zamantakewar al’umma.

Shi ya sa, a wannan lokaci na musamman, mutanen Sin suna iya kwantar da hankulansu, domin suna da imani kan kasarsu, kuma cutar ba za ta rushe wadanda suke son zaman rayuwarsu a duniya ba. (Mai Fassarawa: Maryam Yang)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Batun Sauke Shugabannin Tsaro… Ina Ganin Abinda Ba Ku Gani – Buhari

Next Post

Kasar Sin Ba Ta Cancanci Matakan Da Wasu Kasashe Ke Dauka Kanta Dangane Da Cutar COVID 19 Ba

Labarai Masu Nasaba

Manyan Jami’an Diflomasiyya Na Kasashen Sin Da Amurka Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

Manyan Jami’an Diflomasiyya Na Kasashen Sin Da Amurka Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

by
17 hours ago
0

...

Kara Cudanya Maimakon Katse Hulda Mafita Ce Ga Tattalin Arzikin Duniya

Kara Cudanya Maimakon Katse Hulda Mafita Ce Ga Tattalin Arzikin Duniya

by CMG Hausa
17 hours ago
0

...

Jakadan Sin Ya Yi Kira A Bada Fifiko Wajen Bunkasa Ci Gaban Yankin Sahel

Jakadan Sin Ya Yi Kira A Bada Fifiko Wajen Bunkasa Ci Gaban Yankin Sahel

by Abdulrazaq Yahuza Jere
17 hours ago
0

...

Xi Jinping Ya Gabatar Da Jawabi Ga Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS

Xi Jinping Ya Gabatar Da Jawabi Ga Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS

by CMG Hausa
18 hours ago
0

...

Next Post
Kasar Sin Ba Ta Cancanci Matakan Da Wasu Kasashe Ke Dauka Kanta Dangane Da Cutar COVID 19 Ba

Kasar Sin Ba Ta Cancanci Matakan Da Wasu Kasashe Ke Dauka Kanta Dangane Da Cutar COVID 19 Ba

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Loading Comments...
 
    %d bloggers like this: