Connect with us

LABARAI

Yadda Tattauna Batun ‘Korona’ Ya Haifar Da Hatsarin Jirgin Sama A Pakistan

Published

on

Mahukuntan Kasar Pakistan sun bayyana musabbabin hadarin jirgin sama Khan a lokacin da yake bayanin binciken dasuka samo, agaban Mahukuntan kasar a ranar Laraba
Yace Jirgin ya samu hadarin ne sanadiyyar kuskure na Dan Adam
Mutuna cewa dai a ranar 22 Ga Mayu ne Jirgin na Pakistan yayin da yake gabatowa filin jirgin sama na Karachi yayi hadari inda yafada cikin gidaje, kuma ya kashe duk fasinjojin ciki sannan yabar mutum biyu.
“Matukin Jirgin da Mataimakinshi basu maida hankali ba yayin hirar su akan Cutar Korona,” Khan ya kara da hakan
Gamayyar masu bincike akan sufurin jiragen sama, wato daga bangaren Gwamnatin Pakistan dana Gwammatin Faransa, su suka futar da bayanan ta hanyar bincikan na’u’rar daukar magana
Khan yace jirgin ashirye yake don kwasar jama’a, baida wata matsala.

 
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: