Yadda Za Ka Tsare Kanka Kafin Hukuma Ta Ba Ka Tsaro

Daga Yusuf Shuaibu

Sha’anin tsaro a Nijeriya wani abu ne da za a iya cewa ya zama al’amarin hada karfi da karfe a tsakanin jami’an tsaro da mutanen gari. Hausawa dai kian ce rigakafi ya fi magani. Idan mutum zai dukufa ga neman hanyoyin kare kai kafin ya garzaya wurin jami’an tsaro, zai kauce wa shiga halin jinya ko kuma rasa rai. A kan haka, muka yi nazarin wasu kwararan hanyoyi da mutum zai samar wa kansa tsaro kafin jami’an tsaro su kawo dauki. A karanta a tsanake:

Don Allah a watsa wannan ga ‘yan’uwa da abokan arzika.

Harkar tsaro abu ne da ya shafi kowa da kowa.

 

Exit mobile version