Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home LABARAI

‘Yan Bindiga Sun Kashe Shugabannin Miyetti Allah A Nasarawa

by Sulaiman Ibrahim
April 3, 2021
in LABARAI
1 min read
Jami'an Tsaro
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga Sulaiman Ibrahim

‘Yan bindiga sun kashe shugaban kungiyar Fulani makiyaya ta Miyatti Allah na jihar Nasarawa Alhaji Muhammad Hussaini.

Yayin tabbatar da aukuwar lamarin, kamar yadda manhajar rfi ta wallafa a shafinta na yanar gizo, ta ruwaito cewa kakakin rundunar ‘yan sanda a jihar ta Nasarawa. nasel Ramham ya ce ‘yan bindigar sun kashe shugaban Miyatti Allah na jihar ne tare da shugaban kungiyar na karamar hukumar Toto dake jihar a daren ranar Juma’ar da ta gabata.

Nasarawa na daga cikin jihohin arewa maso yammacin Najeriya masu fama da hare-haren ‘yan bindiga da satar mutane domin kudin fansa.

Cikin watan Janairun wannan shekara Gwamnan jihar Nasarawa Abudullahi Sule, ya koka kan cewar mayakan Boko Haram na yin tururuwa zuwa jiharsa, abinda ke taka rawa wajen karuwar barazanar rashin tsaron da suke fuskanta.

Gwamna Sule ya bayyana haka ne yayin ziyarar da ya kaiwa shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari a Abuja, inda yayi masa karin bayani kan sabuwar matsalar tsaron da ta kunno kai.

SendShareTweetShare
Previous Post

Za A Fara Rajistar Masu Zaɓe A Ranar 28 Ga Yuni

Next Post

West Brom Ta Lallasa Chelsea Da Ci 5-2

RelatedPosts

Boko Haram

… Dan Leken Asirin Boko Haram Ya Shiga Hannu A Yobe 

by Muhammad
24 hours ago
0

Daga Muhammad Maitela, Rundunar Sojojin Nijeriya karkashin Lafiya Dole ta...

HURIWA

Kungiyar ‘Yanci Ta HURIWA Ta Shawarci Buhari: Ka Tsarkake Gwamnatinka

by Muhammad
24 hours ago
0

Daga Mahdi M. Muhammad, Kungiyar masu rajin kare ‘yancin bil'adama...

Masallacin

Yobe Ta Bayar Da Gudummawar Naira Miliyan 50 A Ginin Masallacin Mai Potiskum

by Muhammad
24 hours ago
0

Daga Muhammad Maitela, Gwamnatin Jihar Yobe ta bayar da gudumawar...

Next Post
West Brom Ta Lallasa Chelsea Da Ci 5-2

West Brom Ta Lallasa Chelsea Da Ci 5-2

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version