Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home KASASHEN WAJE

’Yan Kasuwar Nijar 50 Sun Bace A Cikin Kogi

by Tayo Adelaja
September 16, 2017
in KASASHEN WAJE
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Wasu ‘yan kasuwa sama da 50 daga Jamhuriyar Nijar sun bace bayan kwale-kwalen da ke dauke da su ya kife a kogin Riber Niger da ke Najeriya.

‘Yan kasuwar da suka fito daga yankin Gaya na Nijar, na kan hanyarsu ce ta zuwa cin kasuwa a karamar hukumar Bagudo da ke jihar Kebbi ta Najeriya.

Kimanin mutane 100 ne a cikin kwale-kwalen, in da aka yi nasarar ceto 47, yayin da 53 suka bace.

Shugaban karamar hukumar Bagudo, Alhaji Muhammad Kaura Zagga, ya shaida wa manema labarai cewa, hukumomin Nijar sun aiko da gwanayen iya ruwa har guda 500 don lalubo mutanen da suka bace.

SendShareTweetShare
Previous Post

Yadda Wani Likita Ya Nemi Lalata Da Ni ­-Wata Mata

Next Post

Kasuwancin ’Yan Nijeriya Na Bunkasa A Afirka Ta Kudu

RelatedPosts

Mijin Sarauniya Elizabeth Ta Ingila Ya Mutu

Mijin Sarauniya Elizabeth Ta Ingila Ya Mutu

by Muhammad
7 days ago
0

Rahotanni daga Fadar Buckingham ta kasar Ingila sun tabbatar da...

Nijer

Matan Nijer Sun Dage Kan ‘Yancinsu Bayan Kotu Ta Sako Wasu Shugabanninsu

by Muhammad
4 weeks ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Hukumomi a jamhuriyar Nijer sun sako...

Magufuli

Muhimman Abubuwa Goma Game Da Tsohon Shugaban Tanzaniya John Magufuli

by Muhammad
4 weeks ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Al'ummar kasar Tanzania suna zaman makokin...

Next Post

Kasuwancin ’Yan Nijeriya Na Bunkasa A Afirka Ta Kudu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version