‘Yan majalisar wakilai hudu sun sanarda ficewarsu daga jam’iyyar APC mai mulki, a safiyar yau Talata shugaban majalisar wakilai, Mista Yakubu Dogara ya karanta wasikar ficewarsu daga jam’iyya mai mulki.
‘Yan majalisar sun hada da Mista Abiodun Awoleye-Dada wanda ya koma jam’iyyar Accord, Mista Samuel Segun-Williams ya koma jam’iyyar Labour, Lawan Hassan-Anka kuma ya koma jami’iyyar adawa ta PDP, a yayinda Mista Lam Adesina koma jam’iyyar ADC.
A biyomu don samun cikakken labarai….