Bello Hamza" />

’Yan PDP 500 Ne Suka Canza She ka Zuwa APC A Abuja

Fiye da ‘yan jam’iyyar adawa ta PDP 500 ne suka canza she ka zuwa jam’iyyar mai mulki na APC a yankin karamar hukumar kuje dake yankin babban birnin taraya Abuja.
Daga cikin ‘yan PDP da suka canza she kan sun ha da da Sarkin Samari na Kayarda, Alhaji Abdulhameed Idris Sabo da Hajiya Ramatu Idris da Yahaya Mohammed Gambo da sauran masu ruwa da tsaki a jam’iyyar a karamar hukumar baki daya.
Da yake maraba da tsaffin ‘yan PDP da suka shigo jam’iyyar APC, shugaban jam’iyyar APC a karamar hukumar ta Kuje, Mista Godwin Poyi, ya yaba wa shawarar da suka dauka na canza shekar, yana mai cewa, wannan shawar na nuni ne da cewa, lallai jam’iyyar APC tayi rawar gani a aiyyukan raya kasa da bu kasa kasa.
Ya kuma ce, lallai jam’iyyar APC a haliun yanzu ita ce jam’iyyar da zata kai kasar nan ga ci a harkokin gudanar da mulki, ya kuma yi alkawarin tafiya tare da sabbin shigiwar ba tare da nuna wani banbanci ba.
Da yake jawabi a madadin wa danda suka canza she kar, tsohon dan jam’iyyar PDP, Yahaya Mohammed Gambo, ya ce, sun canza she kar ne saboda rashin bin doka da oda da kuma rashin bin tsarin dimokra diyya na cikin gida a jam’iyyar PDP.
Gambo ya kara da cewa, zasu yi aiki tu kuru na ganin ja’iyyar APC ta samu nasarar za bukkan da za a gudanar na shekarar 2019 a yankin baki daya.
A nasa jawabin, shugaban karamar hukumar Kuje, Alhaji Abdullahi D. Galadima, ya yaba wa ko karin tsaffin ‘yan PDP ne a bisa dawo wa cikin APC da suka yi da kuma ha de wad a suka don a samu ci gaba a yankin karamar hukumar baki daya.
Ya kuma tabbatar musu da cewa, gwamnatinsa za ta yi hul da das u daidai da sauran ‘ya jam’iyyun ba tare da wani banbancin addini ko kabilanci ba.

Exit mobile version