Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

‘Yan Sanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-zangar Adawa Da SARS

by
2 years ago
in LABARAI
1 min read
dakatar
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Jami’an ‘yan sanda Nijeriya sun tarwatsa wasu da ke zanga-zanga a Abuja babban birnin tarayya, inda suka harba musu hayaki mai sa hawaye.

Masu zanga-zangar na kira ne da a rushe rundunar musamman da ke yaki da fashi da makami ta SARS. Wasu daga cikin masu zanga-zangar sun shaida wa manema labarai cewa an daki wasunsu kuma an kama wasunsu.

Lamarin ya faru ne yayin da masu zanga-zangar ke tattaki zuwa hedikwatar ‘yan sandan da ke Abuja. Ko a daren jiya sai da masu irin wannan zanga-zangar suka yi zaman dirshen inda suka kwana a gaban gidan gwamnatin jihar Legas.

Labarai Masu Nasaba

‘Yan Arewa Masu Kai Abinci Yankin Inyamurai Su Dakatar Saboda Kisa –Matasan Arewa A Kudu

EFCC Ta Bankado Gidaje 17 A Nijeriya Da Kasashen Waje Na Akanta Janar

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Lokacin Hutu Na Bikin Kasar Sin Ya Shaida Karfin Tattalin Arzikin Kasar

Next Post

Hana Tashoshin Kan Hanya: Tsaftace Gari Gwamnatin Kaduna Ke Yi – NURTW

Labarai Masu Nasaba

‘Yan Arewa Masu Kai Abinci Yankin Inyamurai Su Dakatar Saboda Kisa –Matasan Arewa A Kudu

‘Yan Arewa Masu Kai Abinci Yankin Inyamurai Su Dakatar Saboda Kisa –Matasan Arewa A Kudu

by
6 hours ago
0

...

EFCC Ta Bankado Gidaje 17 A Nijeriya Da Kasashen Waje Na Akanta Janar

EFCC Ta Bankado Gidaje 17 A Nijeriya Da Kasashen Waje Na Akanta Janar

by
18 hours ago
0

...

Ana Kokarin Siffanta Kungiyar Dattawan Arewa A Matsayin Mai Zuga ‘Yan Tawaye A Nijeriya – Dr. Hakeem

Ana Kokarin Siffanta Kungiyar Dattawan Arewa A Matsayin Mai Zuga ‘Yan Tawaye A Nijeriya – Dr. Hakeem

by Abdulrazaq Yahuza Jere
1 day ago
0

...

Masarautar Zazzau Ta Mayar Da Martani Kan Zargin Jama’atu Na Kai Karar Sarkinta

Masarautar Zazzau Ta Mayar Da Martani Kan Zargin Jama’atu Na Kai Karar Sarkinta

by Abubakar Abba
2 days ago
0

...

Next Post
Tashoshin Kan Hanya

Hana Tashoshin Kan Hanya: Tsaftace Gari Gwamnatin Kaduna Ke Yi - NURTW

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: