Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Yan Siyasan Amurka Sun Tsoma Baki A Harkokin Wurare Da Dama

by
3 years ago
in DAGA BIRNIN SIN
2 min read
Yan Siyasan Amurka Sun Tsoma Baki A Harkokin Wurare Da Dama
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Labarai Masu Nasaba

Cinikin Wajen Kasar Sin Ya Samu Ci Gaba Cikin Sauri

Masanin Najeriya: Yadda Amurka Da Kasashen Yamma Ke Furta Kalaman Tsokana Zai Kara Rashin Zaman Lafiyar Duniya

ADVERTISEMENT

Dangane da yadda majalisar dattawan kasar Amurka ta zartas da shirin doka kan hakkin dan Adam da dimokuradiyya a yankin musamman na Hong Kong na kasar Sin a shekarar 2019, gidan rediyon “Muryar Yankin Mashigin Teku” karkashin babban gidan rediyo da talibijin na kasar Sin na CMG ya gabatar da sharhi a ranar 20 ga watan da muke ciki, mai taken “’Yan siyasan kasar Amurka sun tsoma baki a harkokin wurare da dama a duniya”.

Sharhin ya ce, abin da majalisar dattawan Amurka ta yi ya mayar da baki fari, da sanya mutane cikin rudani bisa karyar da ta yi, kana tsoma baki ne a harkokin cikin gida na kasar Sin. Don kaka,ya saba wa dokokin kasa da kasa da manyan ka’idojin raya hulda a tsakanin kasa da kasa. Al’ummomin duniya sun kara fahimtar ainihin halayen wadannan ‘yan siyasan Amurka marasa kunya da kuma mummunar makarkashiyarsu ta neman dakatar da ci gaban kasar Sin.
Sharhin ya kara da cewa, duk wuraren da wadannan ‘yan siyasan Amurka suka tsoma baki a ciki, ba a samun kwanciyar hankali. Babu wanda bai san irin abubuwan da suke faruwa a kasashen Iraki, da Ukraine, da Syria ba. Yanzu kuma sun tsoma baki a harkokin yankin musamman na Hong Kong na kasar Sin. Inda suka kitsa tayar da tarzoma a yanki na Hong Kong, ta yadda hakan ka iya dakatar da ci gaban kasar Sin.
Sharhin ya jaddada cewa, ‘yan siyasan Amurka sun kudiri aniyar ganin batun Hong Kong ya zama mai sarkakkiya. Amma a zahiri, ba za su iya hana ci gaban kasar Sin ba, a karshe dai za su illata moriyar kasarsu ta Amurka. Idan Amurka ta ci gaba da yin hakan, tabbas kasar Sin za ta mayar da martani mai karfi don kiyaye ‘yanci, da tsaro da ma bunkasuwarta.
(Mai fassarawa: Tasallah Yuan daga CRI Hausa)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Alkaluman Kididdigar Tattalin Arzikin Sin Ya Nuna Alamu Masu Yakini

Next Post

Ma’auni Iri Biyu Na Amurka Zai Jawo Ta Shafawa Kanta Kashin Kaji

Labarai Masu Nasaba

Cinikin Wajen Kasar Sin Ya Samu Ci Gaba Cikin Sauri

Cinikin Wajen Kasar Sin Ya Samu Ci Gaba Cikin Sauri

by CMG Hausa
15 mins ago
0

...

Masanin Najeriya: Yadda Amurka Da Kasashen Yamma Ke Furta Kalaman Tsokana Zai Kara Rashin Zaman Lafiyar Duniya

Masanin Najeriya: Yadda Amurka Da Kasashen Yamma Ke Furta Kalaman Tsokana Zai Kara Rashin Zaman Lafiyar Duniya

by CMG Hausa
3 hours ago
0

...

Wang Yi: Manufar Amurka Ta Hadin Gwiwar Tekun Indiya Da Pacific Ba Za Ta Yi Nasara Ba

Wang Yi: Manufar Amurka Ta Hadin Gwiwar Tekun Indiya Da Pacific Ba Za Ta Yi Nasara Ba

by CMG Hausa
3 hours ago
0

...

Gwamnatin Sin Za Ta Baiwa Manoman Hatsi Rangwamen Yuan Biliyan 10

Gwamnatin Sin Za Ta Baiwa Manoman Hatsi Rangwamen Yuan Biliyan 10

by CMG Hausa
4 hours ago
0

...

Next Post
Ma’auni Iri Biyu Na Amurka Zai Jawo Ta Shafawa Kanta Kashin Kaji

Ma’auni Iri Biyu Na Amurka Zai Jawo Ta Shafawa Kanta Kashin Kaji

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: