Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Yan Siyasar Australia Masu Adawa Da Sin Za Su Debo Ruwan Dafa Kansu

by
1 year ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Yan Siyasar Australia Masu Adawa Da Sin Za Su Debo Ruwan Dafa Kansu
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa

Wani sharhi da wani Ba-Amurka mai suna Bradley Blankenship ya wallafa a shafin Intanet na “Russia Today” ya nuna cewa, kasar Australia za ta girbi abin da ta shuka, kan gurguwar shawarar da ta dauka game da alakarta da kasar Sin.

Sharhin ya yi nuni da cewa, kasar Sin ta sanar da dakatar da duk wasu ayyuka karkashin tattaunawar tattalin arzikin bisa manya tsare-tsare tsakanin kasashen biyu, har sai illa masha Allahu. ‘Yan bokon kasar Australia dai, suna son harzuka kasar Sin, matakin da ba zai haifarwa kasar kyakkyawan sakamako ba.

Labarai Masu Nasaba

Manyan Jami’an Diflomasiyya Na Kasashen Sin Da Amurka Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

Kara Cudanya Maimakon Katse Hulda Mafita Ce Ga Tattalin Arzikin Duniya

Kamar yadda Blankenship ya bayyana a cikin sharhin, wasu ‘yan siyasar Australia, da jagororin soja, da masu dauko rahotanni, a baya-bayan sun rika yin kalaman tayar da jijiyar wuya kan alakar Sin da Australia. Musamman, bangaren na Australia, ya yi amfani da, wai “batun tsaron kasa” domin takaita da ma dakatar da ayyuka da nasarorin da aka cimma a fannonin tattalin arziki da cinikayya, da fannin da ya shafi bil-adama, da sauran fannoni tsakanin Sin da Australia, matakin da ya lalata amincewa da juna tsakanin kasashen biyu, da lalata tushen musaya da hadin gwiwa a tsakaninsu.

Wajibi ne wadannan ‘yan siyasar kasar ta Australia wadanda ke da tunanin yakin cacar baka, su fahimci cewa, kasar Sin ba za ta taba bari su yi amfani da kasar Sin su gudanar da ayyukan siyasa don nuna jinin kasar Sin ba.(Mai fassarawa: Ibrahim daga CRI Hausa)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Kasar Sin Ba Za Ta Amince Da Duk Wani Yunkurin Hargitsa Xinjiang Ba

Next Post

An Mika Daliban Makarantar Afaka 27 Ga Iayayensu

Labarai Masu Nasaba

Manyan Jami’an Diflomasiyya Na Kasashen Sin Da Amurka Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

Manyan Jami’an Diflomasiyya Na Kasashen Sin Da Amurka Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

by
15 hours ago
0

...

Kara Cudanya Maimakon Katse Hulda Mafita Ce Ga Tattalin Arzikin Duniya

Kara Cudanya Maimakon Katse Hulda Mafita Ce Ga Tattalin Arzikin Duniya

by CMG Hausa
15 hours ago
0

...

Jakadan Sin Ya Yi Kira A Bada Fifiko Wajen Bunkasa Ci Gaban Yankin Sahel

Jakadan Sin Ya Yi Kira A Bada Fifiko Wajen Bunkasa Ci Gaban Yankin Sahel

by Abdulrazaq Yahuza Jere
15 hours ago
0

...

Xi Jinping Ya Gabatar Da Jawabi Ga Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS

Xi Jinping Ya Gabatar Da Jawabi Ga Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS

by CMG Hausa
16 hours ago
0

...

Next Post
An Mika Daliban Makarantar Afaka 27 Ga Iayayensu

An Mika Daliban Makarantar Afaka 27 Ga Iayayensu

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: