Rabiu Ali Indabawa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home KASUWANCI

Yanar Gizo Na Kara Habaka Kasuwancin Zamani

by Rabiu Ali Indabawa
October 3, 2019
in KASUWANCI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

 Kamfanoni da shaguna a fadin duniya na kara zamanantar da shagunan su, da kokarin maye gurbin mutane da na’urorin mutun mutumi, musamman wajen ganin sun gabatar da aikin da ya kamata mutum ya yi.

A yanzu haka wasu shaguna suna samar da mutun mutumi mai kwakwalwa kamar ta mutane, zai yi aiki tamkar mutun. Kamfanoni kamar su Amazon, zasu iya zama kamfani da zasu siyar da kayan sawa, a shekara mai zuwa fiye da duk wani kamfani.

Sabo da wani sabon tsari da suka fito da shi, wanda zai bama mutane damar tattaunawa da mutun mutumi, wajen daukar gwajin kayan su. Abu da mutun zai yi shine, ya shiga shafin yanar gizo nasu, zai rubuta tsawon riga, hannu, wando da irin fadi ko girman wuya da yake so.

Bayan yin duk hakan za’a dinka mishi kayan, da kuma isar dasu gidan mutun a cikin lokaci. Hakan ya karasa wasu da dama yunkuri wajen ganin suma ba’a barsu a baya ba, wajen ganin sun kayatar da shafin su na yanar gizo don tallata hajojin su.

A wannan karni da ake ciki, duk wani mai sana’a zai bukaci zamanantar da sana’ar tashi, tahaka ne zai samu karin masu saye cikin kankanin lokaci, musamman idan mutun yana kokarin tallata hajojin nashi a shafufukan yanar gizo, kamar su facebook, whatsapp, Instagram, twitter da dai makamantan su.

SendShareTweetShare
Previous Post

Ribas: ‘Yan Sanda Sun Halaka Kasurgumin Mai Garkuwa Da Mutane

Next Post

Tsoffin Jami’an Gwamnati Na Fargaba Kan Kwangilar Da Ta Jefa Najeriya Bashi

RelatedPosts

Dangote

Dangote Ya Musanta Tsauwala Farashi A Nijeriya Fiye Da Wasu Kasashe

by Rabiu Ali Indabawa
1 day ago
0

Rukunin Kamfanin Dangote ya musanta sayar wa Nijeriya kayayyaki a...

Tsarin Bashi

CBN Ya Fadakar Da Bankuna Game Da Manhajarsa Ta Tsarin Bashi

by Rabiu Ali Indabawa
1 day ago
0

Babban bankin Nijeriya (CBN), ya umarci dukkan cibiyoyin hada-hadar kudi...

NNPC

NNPC Ya Samar Da Litar Fetur Biliyan 1.44 A Watan Janairu

by Rabiu Ali Indabawa
1 day ago
0

Kamfanin manfetur na kasa (NNPC), ya bayyana cewa, ya samar...

Next Post

Tsoffin Jami'an Gwamnati Na Fargaba Kan Kwangilar Da Ta Jefa Najeriya Bashi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version