Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Yanayin Da Amurka Ke Ciki Sakamako Ne Na Gazawar Dimokaradiyyar Kasar

by
4 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Yanayin Da Amurka Ke Ciki Sakamako Ne Na Gazawar Dimokaradiyyar Kasar
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa,

Shekara guda da ta gabata, wato ranar 20 ga watan Janairun bara, shugabannin Amurka suka yi alkawari a yayin shan rantsuwar kama aiki cewa, za su shawo kan annobar COVID-19, tare da hada kan Amurkawa. To sai dai kuma a yau, shekara guda bayan wancan alkawari, cutar ta kara bazuwa tsakanin al’ummar kasar, inda mummunan tasirin ta ya kara tsananta a sassan kasar.

Labarai Masu Nasaba

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

Wannan sakamako, na nuni ga yadda kalaman shugabannin Amurka kan zama tamkar wata farfaganda, da su kan yi a duk lokacin da suke shan rantsuwar kama aiki, kuma abu ne mai wahala su iya cika alkawuran da suke yiwa jama’ar su.

Sakamakon wani binciken jin ra’ayin jama’a na baya bayan nan ma ya nuna cewa, karbuwar jagororin Amurka ga al’ummar kasar, ta ragu zuwa kaso 40 bisa dari, daga kaso 57 bisa dari a shekara guda da ta gabata, lokacin da sabuwar gwamnatin kasar ta kama aiki.

Masharhanta na cewa, hadakar arziki da karfin iko na iya haifar da mulkin da ‘yan tsiraru ke sarrafa shi, wanda kuma ke karya kashin bayan dimokaradiyya. Wannan dai shaida ce dake nuna salon siyasar Amurka ya gaza.  (Mai fassarawa: Saminu daga CRI Hausa)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Sinawa Na Sahun Gaba Wajen Amincewa Da Gwamnatinsu A Shekarar 2021

Next Post

Bunkasa Tattalin Arziki Na Son Kai Ba Zai Taimaka Wajen Raya Tattalin Arzikin Duniya Ba Ko Kadan

Labarai Masu Nasaba

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

by CMG Hausa
16 hours ago
0

...

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

by CMG Hausa
17 hours ago
0

...

Al’ummar Afirka Ba Su Bukatar A Yi Musu Lacca

Al’ummar Afirka Ba Su Bukatar A Yi Musu Lacca

by CMG Hausa
19 hours ago
0

...

Masana sun yi Allah wadai da yunkurin Amurka na neman dakile cigaban al’ummar Xinjiang

Masana sun yi Allah wadai da yunkurin Amurka na neman dakile cigaban al’ummar Xinjiang

by CMG Hausa
20 hours ago
0

...

Next Post
Bunkasa Tattalin Arziki Na Son Kai Ba Zai Taimaka Wajen Raya Tattalin Arzikin Duniya Ba Ko Kadan

Bunkasa Tattalin Arziki Na Son Kai Ba Zai Taimaka Wajen Raya Tattalin Arzikin Duniya Ba Ko Kadan

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: