Yarjejeniyar Kare Mabambanta Hallitu A Duniya Ta Kunming Da Montreal Ta Fidda Wata Hanya Mai Dacewa A Fannin Kare Hallitu
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yarjejeniyar Kare Mabambanta Hallitu a Duniya Ta Kunming Da Montreal Ta Fidda Wata Hanya Mai Dacewa a Fannin Kare Hallitu

byCMG Hausa
3 years ago
Duniya

Taron COP15 ya taya murnar zartas da yarjejeniyar kare mabambanta hallitu a duniya ta Kunming da Montreal, a ranar 19 ga wata.

Matsayin wannan yarjejeniya ya yi kama da yarjejeniyar Paris, a fannin kare mabambanta hallitu, wadda ta fidda wata hanya da ta dace ga kare mabambanta hallitu nan da shekarar 2030 masu zuwa, har zuwa gaba.

  • Shugaban Kasar Sin Xi Jinping Zai Yi Jawabi A Yayin Bude Taro Zagaye Na 2 Na Yarjejeniyar COP15

Wannan yarjejeniya ta kunshi muradu 23. Daga cikinsu, abin da aka sa gaba shi ne, alkawarin kare filaye da koguna da tabkoki da tekuna da yawansu ya kai a kalla 30% a duniya kafin shekarar 2030, wanda ake kiransa “Burin 3030”.

Ban da wannan kuma, yarjejeniyar ta nuna cewa, ya kamata a samar da dalar Amurka biliyan 200 a ko wace shekara kafin shekarar 2030, don aiwatar da tsare-tsare da ayyukan tabbatar da mabambanta hallitu. Daga cikinsu, kamata ya yi kasashe masu wadata su baiwa kasashe masu tasowa a kalla dala biliyan 20 a ko wace shekara kafin shekarar 2025, kuma a kalla dala biliyan 30 a ko wace shekara kafin shekarar 2030. Za a cika gibin karancin kudade don ba da tabbaci ga aikin kare mabambanta hallitu a duniya, idan aka iya tabbatar da wadannan alkawura.

A matsayin kasa mai rike da shugabancin taron COP15, Sin ta taka rawar a zo a gani wajen yin sulhu tsakanin bangarori daban-daban da ingiza ci gaban taron. Shugaban kasar Xi Jinping ya jaddada muhimmanci kafa kyakkyawar makomar daukar hallitu ta bai daya a cikin jawabansa, ban da wannan kuma a taro na matakin farko, an zartas da sanarwar Kunming karkashin jagorancin Sin, kazalika Sin ta kira taruka sau da dama don sauraron ra’ayin bangarori daban-daban da yin sulhu a tsakaninsu don kaiwa ga samun matsaya daya.

Mahalartan taron sun yi maraba da kokarin da Sin take yi. Wakilin Jamhuriyar Demokuradiyyar Kongo ya yi godiya sosai ga kokarin da Sin take yi na sa kaimi ga zartas da wannan yarjejeniya.

Ana sa ran bangarori daban-daban za su ci gaba da nuna himma da gwazo a siyasance tare da daukar matakan da suka dace nan gaba kan batun kare mabambanta hallitu. (Amina Xu)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci
Daga Birnin Sin

Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

October 7, 2025
Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?
Daga Birnin Sin

Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

October 7, 2025
Next Post
Abba Gida-Gida Ya Zargi Abdullahi Abbas Da Amfani Da ‘Yandaba Da Kai Wa ‘Yan Takara Hari A Kano

Abba Gida-Gida Ya Zargi Abdullahi Abbas Da Amfani Da 'Yandaba Da Kai Wa 'Yan Takara Hari A Kano

LABARAI MASU NASABA

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
A Kama Wani Likitan Bogi A Neja

‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 153, Sun Ƙwato Miyagun Ƙwayoyi A Jihar Jigawa

October 8, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

‘Yansanda Da Mutanen Gari Sun Daƙile Harin Boko Haram A Borno

October 8, 2025
…ACF Ta Nesanta Kanta Da Goyon Bayan Akpabio

‘Yan Nijeriya Sama Da Miliyan 33 Ne Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa – Akpabio

October 8, 2025
Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

October 7, 2025
Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

October 7, 2025
Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

October 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version