CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Yawan Alluran Rigakafin COVID-19 Da Aka Yi Wa Mutane Ya Haura Miliyan 10 A Kasar Sin

by CRI Hausa
January 13, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Yawan Alluran Rigakafin COVID-19 Da Aka Yi Wa Mutane Ya Haura Miliyan 10 A Kasar Sin
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Kwamitin hadin gwiwa na yaki da annobar COVID-19 na majalisar gudanarwar kasar Sin, ya kira wani taron manema labarai da yammacin Larabar nan, inda ya gabatar da sabbin matakansa na kandagarki da yaki da ma jinyar masu fama da annobar COVID-19. Inda ya bayyana cewa, tun lokacin da aka fara aiwatar da aikin riga kafi ga wasu muhimman rukunin al’umma a ranar 15 ga watan Disamban shekarar da ta gabata, yawan alluran riga kafin COVID-19 da aka yi wa mutane ya haura miliyan 10.

Bugu da kari rahotanni na cewa, alluran riga kafin da wani kamfanin kasar Sin ya samar, ya shiga matakin gwaji na uku a kasashen Brazil, da Turkiya, da Indonesia, da Chile. Kuma daga ciki, wanda ya yi tasiri a kasar Turkiya, ya kai kaso 91.25 cikin 100.(Ibrahim Yaya daga sashen Hausa na CRI)

samndaads
SendShareTweetShare
Previous Post

Kakar Kasashe Masu Tasowa Ta Kusa Yanke Saka

Next Post

Ya Kamata Kasar Amurka Ta Dauki Alhakin Aikace-aikacen Kabilanci

RelatedPosts

Allurar Rigakafin Da Sin Ta Samar Na Da Inganci

Allurar Rigakafin Da Sin Ta Samar Na Da Inganci

by CRI Hausa
4 hours ago
0

Ran 30 ga watan Disamba na shekarar bara, bayan allurar...

Rikicin Cinikayya Tsakanin Sin Da Amurka Ya Jawo Asarar Guraben Ayyuka 245,000 A Amurka

Rikicin Cinikayya Tsakanin Sin Da Amurka Ya Jawo Asarar Guraben Ayyuka 245,000 A Amurka

by CRI Hausa
9 hours ago
0

Wani nazari da cibiyar binciken harkokin tattalin arziki ta Oxford...

Amurka Za Ta Yi Wa Kanta Illa, Idan Ta Ci Gaba Da Hana Hajojin Jihar Xinjiang Shiga Kasar

Amurka Za Ta Yi Wa Kanta Illa, Idan Ta Ci Gaba Da Hana Hajojin Jihar Xinjiang Shiga Kasar

by CRI Hausa
9 hours ago
0

kwanan nan, hukumar kwastan da hukumar kare iyakokin Amurka, sun...

Next Post
Ya Kamata Kasar Amurka Ta Dauki Alhakin Aikace-aikacen Kabilanci

Ya Kamata Kasar Amurka Ta Dauki Alhakin Aikace-aikacen Kabilanci

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version