Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home WASANNI

An Yi Wa Mai Tsaron Ragar Burnley Tiyata

by Tayo Adelaja
September 16, 2017
in WASANNI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

An yi wa mai tsaron ragar Burnley Tom Heaton tiyata a kafadarsa, sakamakon raunin da ya ji a wasan da suka kara da Crystal Palace ranar Lahadi, inda suka yi nasara da ci 1 da nema.

Ben Mee ne ya maye gurbin golan mai shekara 31, bayan da a lokacin da aka samu rabin lokaci a wasan a Turf Moor.

samndaads

Clarets boss Sean Dyche ya ce, Heaton zai dade kafin ya dawo, domin jinyarsa ta fi karfin makonni

Ya kuma kara da cewa, “mun yi farin ciki da aka yi aikin lafiya, amma ba za mu yi gaggawar dawo da shi ba, ya kamata ya warke sosai, kuma yana samun sauki.”

SendShareTweetShare
Previous Post

UEFA Ta Fara Binciken Hatsaniyar Da Ta Faru A Filin Wasan Arsenal

Next Post

Abubuwan Da Suka Biyo Bayan Arangamar ‘Yan Gandujiyya Da Kwankwasiyya

RelatedPosts

Wane Ne Sabon Kociyan Chelsea, Thomas Tuchel?

Wane Ne Sabon Kociyan Chelsea, Thomas Tuchel?

by Sulaiman Ibrahim
3 hours ago
0

Chelsea ta nada tsohon kocin kungiyar kwallon kafa ta Paris...

Laporta Ya Zargi PSG Da Jefa Barcelona Rudani

Laporta Ya Zargi PSG Da Jefa Barcelona Rudani

by Sulaiman Ibrahim
3 hours ago
0

Dan takarar shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Barcelona wanda shine...

Rashin Kudi Yana Neman Saka Real Madrid Hakura Da Mbappe

by Sulaiman Ibrahim
3 hours ago
0

kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint German ta soma tuntubar...

Next Post

Abubuwan Da Suka Biyo Bayan Arangamar ‘Yan Gandujiyya Da Kwankwasiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version