Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home LABARAI

Za Mu Fitar Da Dan Takarar Shugaban Kasa Na PDP Daga Arewa- Makarfi

by Tayo Adelaja
August 22, 2017
in LABARAI, MANYAN LABARAI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Shugaban kwamitin rikon kwarya na jama’iyyar PDP Sanata Ahmed Mohammed Makarfi yace, jam’iyyar ta shirya tsaf don fidda dan takarar shugabancin kasa daga yankin arewa kuma zamu tabbatar da munyi aiki da shawarar da kwamitin zartarwar jam’iyyar ya zartar.

A tattaunawar da akayi da Makarfi a gidansa da yake Kaduna, ya kara da, Jam’iyyar zata yi amfani da irin salon da ta yi amfani dashi a zaben fid da gwani na jam’iyyar, za’a bar kowa ya tsaya takara ciki har da wadanda basu amince da tsarin fitar da dan takara na jam’iyyar ba.

Kwamitin da mataimakin shugaban majalisar dattawa Ike Ekweremadu yake jagoranta, ya fitar da wannan shawara na tsai da dan takarar shugaban kasa daga yankin arewa, sai kuma shugaban jam’iyya daga kudu a shekarar da ta gabata a babban taron jam’iyyar da akayi a garin Fatakwal.

‘wannan shine matsayin jam’iyyar, duk, abinda ya shafi jam’iyyar toh mataki ne daga shugabancin jam’iyyar, ba’a bakin kowa zaka ji ba. Shiyasa nake jaddada matsayin mu, matsaya ce da aka cimma a taron Fatakwal a watan Mayun shekarar da ta gabata.’ Inji Sanata makarfi.

SendShareTweetShare
Previous Post

Buhari Ya Jagoranci Ganawa Da Manyan Jami’an Tsaro

Next Post

Shiga Jirgin Kasa Sai Da Katin Shaida – Gwamnatin Tarayya

RelatedPosts

Za A Kulle Duk Layin Da Ba A Yi Rijistarsa Da Katin Dan Kasa Ba Ranar 9 Ga Fabrairu

Za A Kulle Duk Layin Da Ba A Yi Rijistarsa Da Katin Dan Kasa Ba Ranar 9 Ga Fabrairu

by Sulaiman Ibrahim
10 hours ago
0

Gwamnatin Tarayya ta kara wa’adin da aka diba wa ’yan...

Sayar Da Kadarorin Gwamnati Zai Taimaki ‘Yan Nijeriya, Inji Minista

Sayar Da Kadarorin Gwamnati Zai Taimaki ‘Yan Nijeriya, Inji Minista

by Sulaiman Ibrahim
10 hours ago
0

Ministar Kudi, Zainab Ahmed, ayau Juma’a, ta ce shirin Gwamnatin...

Kawuna

Kawuna Ya Turo Ni Kano Don Yin Garkuwa Da Mutane, In Ji Maryam  

by Muhammad
15 hours ago
0

Daga Abdullahi Muhammad Sheka, Maryam Muhammad, wadda ta shahara wajen...

Next Post

Shiga Jirgin Kasa Sai Da Katin Shaida - Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version