Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Zabe: El-Rufai Ya Kada Kuri’ar Sa Bayan Shafe Sa’o’i Akan Layi

by
3 years ago
in MANYAN LABARAI
1 min read
Zabe: El-rufai Ma Ya Hau Layi Don Kada Kuri’a Sa
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Labarai Masu Nasaba

Etteh: EFCC Ta Saki Tsohowar Kakakin Majalisar Wakilan Nijeriya

Babban Taron LEADERSHIP: Amfani Da ‘Mashahuran Hikimomi’ Zai Warware Matsalolin Nijeriya, In JI Manyan Baki

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir el-Rufai ya shafe wasu awanni yana bin layi kafin ya samu ya kada kuri’ar da a zaben shugaban kada da ‘yan majalisu da ake gabatar was a yau Asabar.
Da yake jawabi ga manema labarai jim kadan bayan kada kuri’ar sa ya ce ‘lokacin da na isa filin zaben, na’urar tantancewar bata aiki, saboda haka sai da muka yi jiran awa biyu kafin a gwara ta fara aiki.
Gwamnan ya bayyana jinjina wa al’ummar jihar bisa hakurin da suka yi, suka fito kwansu da kwarkwatarsu don kada kuri’ar su duk da dage zaben da akayi a satin da ya gabata, jama’ar wurin nan sunyi hakuri, sun jira duk da na’urar tantancewar ta sami matsala, sai ma wash da su dinga karuwa, El-Rufai ya roki hukumar zabe ta kara lokacin zabe sakamakon tsaikon da aka fuskanta.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Zabe: Jami’an Tsaro Sun Musgunawa ‘Yan Jarida A Bauchi

Next Post

Zabe: ‘Yan sanda Sun Kama Mutum 23 A Jihar Lagas

Labarai Masu Nasaba

Patricia Etteh: EFCC Ta Cafke Tsohuwar Shugabar Majalisa Kan Badakalar Kudade

Etteh: EFCC Ta Saki Tsohowar Kakakin Majalisar Wakilan Nijeriya

by
1 day ago
0

...

Babban Taron LEADERSHIP: Amfani Da ‘Mashahuran Hikimomi’ Zai Warware Matsalolin Nijeriya, In JI Manyan Baki

Babban Taron LEADERSHIP: Amfani Da ‘Mashahuran Hikimomi’ Zai Warware Matsalolin Nijeriya, In JI Manyan Baki

by Bello Hamza
2 days ago
0

...

Sanatoci

Batancin Addini: “A kafa Dokar Kiyaye Martabar Annabawa A Nijeriya”

by Sabo Ahmad
2 days ago
0

...

Birtaniya Ta Kwato Dala Miliyan 23 Da Ake Zargin Marigayi Abacha Ya Sha Kwana Da Su

Birtaniya Ta Kwato Dala Miliyan 23 Da Ake Zargin Marigayi Abacha Ya Sha Kwana Da Su

by Leadership Hausa
2 weeks ago
0

...

Next Post

Zabe: 'Yan sanda Sun Kama Mutum 23 A Jihar Lagas

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: