Sulaiman Ibrahim">

Zaben Edo: Gwamna Mai ci, Dan Takarar PDP Ya Jefa Kuri’ar Sa

Gwamna Godwin Obaseki, Dan Takarar Jam’iyyar PDP kuma Gwamna mai ci mai Neman zarcewa, ya isa mazabar sa dake Emokpae Model Primary School don Kada kuri’arsa.

Gwamna Godwin kenan yayin isowar sa mazabarsa.

 

Exit mobile version