ADVERTISEMENT
Rahotannin da suke fitowa daga Hedikwatar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa wato INEC, sun bayyana cewa; El Rufa’i ya lashe zaben gwamnan jihar Kaduna
Farfesa Muhammad Yahuza Bello shi ne ya bayyana zaben gwamnan jihar Kadunan.
Nasiru El Rufa’i na jam’iyyar APC shi ne ya lashe zaben da kuri’u 1,045,427, yayin da Isa Ashiru Kudan na jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 814,168.