Connect with us

MANYAN LABARAI

Zai Yiwu A Fuskanci Girgizar  Kasa A Abuja, Kaduna Da Ogun –Hukumar NASRDA

Published

on

Hukumar da ke binciken sararin samaniya (NASRDA) bayan fargabar cewa akwai wasu garuruwa da ke cikin jihohin hu du na  kasar nan da kuma Abuja cewa, akwai yiwuwar afkuwar girgizar  kasa a wa dannan garuruwa ciki har da Abuja.

Daraktan Hukumar ta NASRDA, Farfesa Seidu Mohammed, ne ya bayyana hakan a wajen  a lokaci gudanar da wata laccar da aka saba yi duk shekara a Abuja jiya Alhamis.

Farfesa Mohammed, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin bincike kan girgizar  kasar da aka yi kwanakin baya a unguwar  Mpape da ke Birnin tarayya  Abuja da  Kwoi  a Kaduna da Ijebu-Ode  a Ogun da Shaki  a Oyo da kuma Igbogene  a Bayelsa wa danda dukkansu an yi hasashe girgizar  kasa idan ba a  dauki mataki ba

Saboda haka sai ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta  daukar matakin kare rayuka da dukiyoyin al’ummar wuraren da ake has ashen za ayi wannan girgizar  kasa.

Y ace wani bincike da aka yi kusan shekara 100 da suka wuce ya nuna cewa, Mpape wani tsauni ne mai tsawo a wurin.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: