Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home WASANNI

Zan Cigaba Da Zura Kwallaye – Ibrahimovic  

by Muhammad
February 10, 2021
in WASANNI
1 min read
Kwallaye
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta AC Milan, Zlatan Ibrahimovic, ya bayyana cewa yanzu ya fara zura kwallo a raga kuma yana fatan nan gaba kadan zai kafa tarihin wanda yafi kowa zura kwallo a kungiyar AC Milan.

Zlatan Ibrahimovic ya kafa tarihin cin kwallaye 500, ya yin karawar da AC Milan ta doke kungiyar kwallon kafa ta Croton da ci 4-0 ta kuma kasance a saman teburin gasar seria A ta Italiya da maki 49.

AC Milan ta koma baya da maki biyu a gaban abokiyar hamayyarta Inter Milan wacce ta yi sama bayan nasarar da ta doke Fiorentina da ci 2-0 a ranar Juma’a, yayin da ta baiwa Jubentus dake rike da kambun gasar ta Seria A tazarar maki biyar a matsayi na uku, bayan doke Roma da ci daya mai ban haushi a ranar Asabar.

A halin yanzu adadin kwallayen da Ibrahimovic ya ci a kungiyoyin da ya haskawa da kuma kasar sa ta Sweden sun kai 501 duk da cewa wasu suna ganin a cikin kwallayen babu wadanda ya zura  kasarsa ta haihuwa Sweden

Ibrahimovic dai ya buga wasanni a manyan kungiyoyi da dama da suka hada da kungiyar kwallon kafa ta Ajad ta kasar Holland da Jubentus da Inter Milan da Barcelona da PSG da Manchester United da kuma kungiyar AC Milan daya buga wasa har karo biyu.

SendShareTweetShare
Previous Post

An Bayyana Messi A Matsayin Dan Wasa Da Ya Fi Hazaka Cikin Shekaru 10

Next Post

Hanyoyin Da Ya kamata A Dauka Don Wadata Niijeriya Da Abinci – ARCN

RelatedPosts

Liverpool

Liverpool Ta Sake Shiga Sabon Rikici

by Muhammad
3 hours ago
0

Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta ci gaba da karo...

Pillars

Kano Pillars Ta Yi Asarar Maki A Gidanta

by Muhammad
3 hours ago
0

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars da Enugu Rangers sun...

Guardiola

Solkjaer Yana Samun Kwarewa Kullum, Akwai Babban Aiki A Gabana, Inji Guardiola

by Muhammad
4 hours ago
0

Kociyan kungiyar kwallon kafa ta Manchester City, Pep Guardiola, ya...

Next Post
Nahiyar Afirka

Hanyoyin Da Ya kamata A Dauka Don Wadata Niijeriya Da Abinci – ARCN

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version