Shugaban karamar hukumar a jingi a jihar Kano, HON murtala Uba Dam Baiye a Jingi ya bayyana cewa zai yi iyakar kokarin sa a wajen ganin ya kawo cigaban karamar hukumar a jingi dake wayenta dake cikin jihar Kano gaba daya shugaban karamar hukumar ta a jingi hon.murtala uba dam baiye a jingi yayi wan nan taaliki ne a gidan sa dake garin a jingi a lokacin da yake karbar ba kuncin wadan su matasa da sauran yan siyasar shi na yankin na garin a jingi da suka zomasa gai su war ban girma tareda tayashi murnar samun nasarar lashe zaben karamar hukumar a jingi da kewayanta wanda ya gudana awancan lokacin a cikin daya Daga cikin kananan hukumomi guda arbain da hudu da ake dasu acikin jihar Kano kuma ya samu nasarar lashe zaben karamar hukumar sa ta a jingi a yayin da ya cigaba da nuna ma matasa da sauran al umma farin cikin sa a game da wan nan ziyara da suka kawo masa inda ya cigaba da cewa babu shakka yana mai nuna farin cikin sa tareda godiya ga matasa da sauran al ummar karamar hukumar a jingi a game da wan nan ziyara da suka kawo masa injishi da fatan Allah uban giji ya saka masu da Alheri ya kara da cewa kuma zaiyi iyakar kokarin sa awajan ganin ya kawo cigaba a karamar hukumar ta a jingi da kewayanta da al ummar cikinta baki daya san nan kuma ya cigaba da cewa haka zalika yake Isar da sakon sa na godiya ga Gwamnatin jihar Kano a karkashin jagorancin Gwamnan jihar Dakta Abdullahi umar ganduje a kokarin sa na kawo abubuwan cigaban jihar Kano da dana zaman lafiya wanda acewar sa wan nan nema ya sanya suka gudanar da zaben kananan hukumomin jihar ta Kano guda arbain da hudu a cikin koshin lafiya da kwanciyar hankali a duk fadin jihar ya kara da cewar hakama yake Isar da sakon sa na godiya ga Iyayen siyasar shi ta karamar hukumar a jingi da kewayanta injishi musam man wadan da suka sanya hannuwa da bakunan su awajan tabbatar dashi a matsayin Shugaban karamar hukumar a jingi da sauran matasan yan kin yana yima kowa da kowa fatan Alheri da fatan Allah uban giji ya saka masu da Alherin kuma ya cigaba da cewa yana mai shawar tar matasan karamar hukumar a jingi da jihar Kano da Nijeriya baki daya dasu cigaba da bayar da tasu gudum mawar a wajan kawo al amurran da zasu cigaba da kawo zaman lafiya a jihar Kano da Nijeriya baki daya injishi da fatan Allah uban giji ya cigaba da zaunar da kasar nan lafiya da kwanciyar hankali baki daya akarshe ya jinjinwa kwamishinan kananan hukumomin jihar Kano Alhaji murtala sulan Garo da shugaban jam iyar APC na jihar Kano Alhaji Abdullahi abas a is a wan kokarin da sukayi na tabbatar da kawo cigaban jihar ta Kano baki daya
An Yi Wa Mukarraban Buhari Rigakafin Cutar Korona
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari, ayau...