Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Zanga-Zanga Kan Sauyin Yanayi Ta Rikide Zuwa Tarzoma A Faransa

by
3 years ago
in KASASHEN WAJE
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Zanga-zangar alhini kan matsalar sauyin yanayi da kuma neman hukumomi su gaggauta maganceta, ta juye zuwa tashin hankali a Faransa, abinda ya tilastawa jagororin masu rajin kare muhalli dakatar da tattakin jiya asabar.

Zanga-zangar lumanar ta rikide zuwa tashin hankali ne, bayan da wasu mutane akalla dubu guda, masu sanye da bakaken riguna, suka shiga cikin masu tattakin, tare da takalar jami’an tsaro, lamarin da ya kai ga kazamar arrangama tsakaninsu.

Zuwa yanzu ‘yan sanda sun kame mutane 163, bayan da tashin hankali yayi sanadin lalata ginin wasu bankuna biyu a Paris, da wasu gidaje dake kusa, sai kuma Babura da dama da aka kone. Wadanda suka shirya zanga-zangar kan dumamar yanayi a Faransa sun ce mutane dubu 50,000 suka amsa kiransu.

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

China, Rasha Sun Yi Fatali Da Kudirin Tsagaita Wuta A Siriya

Next Post

Wane Ne Narambada?

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
2 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
3 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post
Wane Ne Narambada?

Wane Ne Narambada?

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: