fadar mai alfarma sarkin musulmi ta yi Allah-wadai da kisan dalibar da ta yi batanci ga fiyayyen halitta a makarantar Kwalejin ilimi ta Shehu Shagari, Sokoto.
Fadar ta yi kira da a gaggauta kamo wadanda su ka aikata kisan don hukunta su.
Sannan tayi kira ga jama’a da us zauna Lafiya da juna.