Daga Bala Kukkuru,
Wadanu manoma tare da yan kasuwar kayan Gwari da suka fito daga jihar Kano yan asalin karamar hukumar Gaya a cikin jihar ta Kano sun jinjina wa shugaban kasuwar mile 12 Intanashinal market Alhaji Shehu Usman Jibirin Samfam dake birnin lkko tare da yaba masa a bisa namijin kokarin da yakeyi na hada kawunan manoma da sauran yan kasuwa masu sanaar kayan miya wadan.da suke sawowa daga arewacin Nijeriya suke kawowa legas domin sayar wa a kasuwar ta mile I2 Intanashinal market da kuma cigaba da gyaran kasuwar da yakeyi domin kara bunkasar da harkokin noma da kasuwan cin kayan Gwari a kasar nan baki daya yan asalin karamar hukumar ta gaya kuma wakilai a zauren taron kwamitin kasuwar mile 12 wanda ya gudana a jihar Kano wanda Alhaji Uba ya jagoranta a wajen taron kuma suka cigaba da nuna ra’ayin su tare da yin bayani da baki daya awajan nuna jin dadin su da godiya ga shugaban kasuwar Alhaji Shehu Usman Jibirin Samfam abisa kan kwamitin da yanado kuma ya.turoshi arewa akarkashin jagorancin Bab ban sakataren kasuwar ta mile I2 Alhaji Idiris Balarabe legas domin suzo su.jajan tama manoma da sauran yan kasuwar Gwari a bisa asarorin da sukayi musam man ma awan nan shekarar ta bana wadda manoman wadansu jihohin arewacin Nijeriya suka tika mummunar asara ta sanadiyar ambaliyar ruwa da ‘yanta adda da Boko haram da masu garkuwa da mutane inj isu al’amarin da ya sanya manoman kasarnan dumbin asarar makudan kudi wadansu ma suka rasa rayukan su baki daya da fatan Allah ubangiji ya cigaba da kare al’ummar musulmi gaba daya haka zalika suka cigaba da nuna gamsuwar su da jagorancin shugaban kasuwar ta mile I2 Alhaji Shehu Usman Jibirin Samfam da sauran bangarorin kasuwar da fatan Allah ubangiji ya cigaba da saka masu da Alheri baki daya.manoman na jihar Kano kuma yan asalin karamar hukumar gaya suka cigaba da yin bayani da baki daya awajen bayyana ma Shugaban kwamitin gudanar da wan nan zagaye Alhaji Idiris Balarabe Legas kuma Babban sakataren kasuwar ta mile I2 Irin taimakon da suke samu na tallafin noma a wajen Gwamnatin jihar Kano akarkashin jagorancin Gwamnan jihar Dakta Abdullahi ummar Ganduje da mataimakinsa kuma kwamishinan gidan gona ajihar Kano Nasiru Yusif gawuna na takin zamani da sauran tallafin noma baki daya bugu da kari suka cigaba da cewa haka shima Shugaban karamar hukumar Gaya Ahmad T Abdullahi Gaya da kuma dam majalisarsu na tarayya Hon Abdullahi Mamud Gaya mai wakiltar kananan hukumomin Gaya AJingi da Albasu suna basu gudum mawa akowane lokaci Idan hakan ta taso haka kuma daga karshen jagororin guda biyu suka Isar da sakon ta aziyararsu ga Gwamnatin jihar Kano da sauran al ummar jihar bisaga rasuwar sabon zabebben shugaban karamar hukumar Bebeji Alhaji Ali Namadi Bebaji daya daga cikin shuwagaban nin kananan hukumomi guda arbain da hudu da ake da su a cikin jihar Kano.