A duniyar siyasa da iko, shakku da jita-jita su ne kuɗin musayar tasiri, yayin da labaran da aka kirkira sukan zama makaman hallaka mutuncin abokan hamayya.
A kwanakin nan, sunan Bashir Bayo Ojulari, Babban Darakta kuma Shugaban Hukumar Kamfanin Man Fetur na Nijeriya (NNPC), ya shiga sahun waɗanda ake yawan hasashe da jita-jita marasa tushe akansu.
- Gwamnatin Kaduna Ta Amince Da Hutun Wata 6 Ga Mata Masu Shayarwa
- Bango Ya Kashe Mutum 6, Ya Raunata Wasu A Katsina
Rahoton da gidan jaridar TheCable ta fitar da’awar “na musamman” ba ya da kamannin bincike na gaskiya, illa dai tamkar hukunci da aka dora masa kwalliya ta aikin jarida ne.
A cikin sakonsa, rahoton na kokarin nuna cewa, kwanakinsa a ofis sun kare, saboda alakar aiki da ya yi da Abdullahi Bashir-Haske, wani mai kamfani da ke da alaka da dan tsohon mataimakin shugaban kasa.
Amma idan aka dubi lamarin da idon adalci, babu wani laifi da aka tabbatar da Ojulari ya aikata, kuma babu dokar da ya karya.
Wannan irin jita-jitar tana kokain zana shi da kwatankwacin.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp