Albarkacin ranar malaman makaranta ta kasar Sin wadda ake bikinta a duk...
Read moreDetailsAna wa matasa kirari daban-daban a cikin al’umma, tun daga lokacin yarinta...
Read moreDetailsAn bude bikin cinikayyar hidimomi ta kasar Sin ko CIFTIS a yau...
Read moreDetailsA yau 9 ga watan Satumba, an gudanar da aikin koyarwa na "Ajin...
Read moreDetailsJami'an gwamnati, da masana, da wakilan 'yan kasuwa da 'yan jarida sama da 300 daga kasashe 33 ne suka taru jiya Talata a Urumqi, babban birnin jihar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kanta dake arewa maso yammacin kasar Sin, domin tattaunawa kan kwarewar shugabanci a fannonin tsaro, da ci gaba, da kuma kyautata zamantakewar al'umma. Wannan taro, wanda aka yi wa lakabi da "Taron Abota da Musaya na Xinjiang tare da Manyan Baki na Duniya," ya kuma tattaro wakilai daga Kungiyar Hadin Gwiwa ta Shanghai (SCO) da Hukumar Kwadago ta Duniya (ILO) wuri guda. An gudanar da taron ne karkashin taken "Kwarewar Xinjiang Wajen Iya Shugabanci da Muhimmancinta a Matakin Duniya." Babban sakataren kungiyar SCO, Nurlan Yermekbayev, ya ce a yayin da ya ziyarci Xinjiang a lokuta da dama, ya ganewa idonsa irin manyan sauye-sauyen da aka samu a yankin. Yermekbayev ya ce, hadin gwiwa tsakanin tsaro da tattalin arziki yana karfafa juna, da taimakawa wajen samar da yanayin dorewar musaya a tsakanin kasa da kasa da kuma hadin gwiwa a cikin gida. Ya kuma yi kira da a kara shimfida ayyuka masu alfanu wadanda za su iya samar da cin moriyar juna. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
Read moreDetailsYau 9 ga watan Satumba, babban sakataren jam'iyyar kwaminis ta Sin, kana...
Read moreDetailsBikin baje kolin fasahar zamani na duniya karo na 5, wanda ya...
Read moreDetailsCinikin waje na kasar Sin ya ci gaba da samun bunkasa cikin...
Read moreDetailsAlbarkacin kewayowar bikin baje kolin kasa da kasa na Sin na shekarar...
Read moreDetailsA yau Talata ne mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.