Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya gana da tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya) da tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalamu Abubakar (rtd).
Jonathan ya isa Minna da misalin karfe biyu na rana, kai tsaye ya nufi gidan Janar Abdulsalamu, ya shafe kusan awa daya kafin ya wuce gidan IBB.
Wasu na ganin cewa zaben 2023 na iya zama kan gaba a batutuwan da suka tattauna a taron nasu.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp