• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Zartas Da Kuduri Kan “Gyararren Kundin Ka’idojin JKS”

by CMG Hausa
3 years ago
JKS

An zartas da kuduri game da kundin ka’idojin Jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin da aka gyara, a yayin babban taron wakilan Jam’iyyar Kwaminis na kasar Sin karo na 20 da aka kammala jiya, inda aka amince da shigar da sabbin ci gaban tunanin shugaba Xi Jinping game da tsarin gurguzu mai halayyar musamman ta kasar Sin a sabon zamani da ake ciki, bayan babban taron wakilan Jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin karo na 19 a cikin kundin ka’idojin Jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin.

An kuma tabbatar da babban burin raya tattalin arziki da zamantakewar al’ummar kasar Sin, wato za a cimma nasarar zamanintar da kasar Sin mai bin tsarin gurguzu nan da shekarar 2035, da gina kasar Sin ta yadda za ta zama kasa mai karfi dake bin tsarin gurguzu na zamani nan zuwa tsakiyar wannan karni, wato yayin cika shekaru 100 da kafa jamhuriyar Jama’ar kasar Sin.

  • Za Mu Taimaka Wa Ukraine Amma Ba Da Makamai Ba – Isra’ila

Taron ya amince da shigar da aikin sa kaimi ga farfado da al’ummar kasar Sin ta hanyar zamanintar da kasa bisa tsarin kasar Sin da aka gabatar a gun taron wakilan JKS karo na 20 a cikin gyararren kundin ka’idojin JKS.

Haka kuma, taron ya amince da shigar da cikakken tsarin demokuradiyya da ake damawa da jama’a, da kafa tsarin kyautata yin zabe, da shawarwari, da gabatar da kuduri, da tafiyar da harkoki, da sa ido bisa tsarin demokuradiyya a cikin kundin ka’idojin JKS da aka gyara.

Taron ya amince da shigar da tabbatar da manufar “kasa daya amma tsarin mulki biyu” da nuna adawa da hana neman ‘yancin kan Taiwan a cikin kundin.

LABARAI MASU NASABA

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Kana taron ya amince da shigar da ra’ayin martaba halayen dan Adam na samun zaman lafiya, da ci gaba, da adalci, da demokuradiyya, da ‘yanci, da sa kaimi ga shimfida duniya mai zaman lafiya da tsaro da wadata da bude kofa da kiyaye muhalli na dogon lokaci a cikin kundin.

Hakazalika game da raya Jam’iyyar Kwaminis ta Sin, taron ya amince da shigar da aikin martaba ka’idojin jam’iyyar da sa ido ga membobin jam’iyyar a dukkan fannoni, da tabbatar da jami’ai ba su yi amfani da mukamansu ko damar da suke da ita har ma su yi tunanin karbar cin hanci cikin kundin. (Zainab)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu
Daga Birnin Sin

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

November 6, 2025
Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Next Post
Masanan Afirka Sun Bayyana Ra’ayoyinsu Kan Tasirin Da Taron Wakilan JKS Karo Na 20 Zai Haifarwa Sin Da Duniya

Masanan Afirka Sun Bayyana Ra’ayoyinsu Kan Tasirin Da Taron Wakilan JKS Karo Na 20 Zai Haifarwa Sin Da Duniya

LABARAI MASU NASABA

Amurka Ta Yi Barazanar Ƙwace Kadarorin Ƙungiyoyin Makiyaya A Nijeriya 

Amurka Ta Yi Barazanar Ƙwace Kadarorin Ƙungiyoyin Makiyaya A Nijeriya 

November 6, 2025
A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

November 6, 2025
Gwamnatin tarayya

Ta’addanci Ba Zai Yi Nasara Ba A Ƙasarmu — Tinubu

November 6, 2025
Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

November 6, 2025
Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

November 6, 2025
Garkuwa: Sarkin Gobir Ya Bukaci Agajin Gaggawa Daga Gwamnatin Sakkwato

An Kama Wani Mutum Kan Zargin Kashe Matarsa A Sakkwato

November 6, 2025
Amnesty International Ta Soki Tinubu Kan Yi Wa Masu Laifin Take Haƙƙin Ɗan Adam Afuwa

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Don Karɓo Rancen N1.15trn Don Cike Giɓin Kasafin Kuɗin 2025

November 6, 2025
Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

November 6, 2025
Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

November 6, 2025
Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

November 6, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.