Abubuwan Bukata
Fulawa
Gishiri
Suga
Man gyada
Yeast
Za a tankade flawa a zuba gishiri da suga da yeast a saka ruwan dumi a kwaba a rufe a aje wuri mai dumi
Idan ya tashi sai a dora ‘Pan’ a zuba mai a soya sai sai a tsame a kara saka shi cikin suga idan Ba a son suga da yawa sai a ci haka nan basai an kara saka suga.